-
Sojojin Turkiya Suna Ci Gaba Da Kai Wa Kurdawa Hari A Cikin Kasar Syria
Jan 20, 2018 15:29Sojojin kasar ta Turkiya sun sanar da kai hare-hare har sau 108 akan sansanin kurdawan.
-
Sayyid Hasan Nasrullahi Ya Bukaci Kasashen Musulmi Da Su Nisanci Kulla Alaka Da H.K.Isra'ila
Jan 19, 2018 15:31Babban sakataren kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullahi da ke kasar Lebanon ya bukaci kasashen musulmi da su nisanci kulla alakar jakadanci da Haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Kimanin 'Yan Gudun Hijra Dubu 31 Ne Suka Koma Iraki Daga Kasashen Turkiya Da Siriya
Jan 18, 2018 08:15Ma'aikatar 'yan gudun hijra ta kasar Iraki ta sanar da komawar 'yan kasar ta kimanin dubu 31 zuwa 'yan kunansu da aka tsarkake daga kasashen Turkiya da Siriya
-
Yemen: Sojoji Sun Kashe 'Yan Koren Saudiyya Masu Yawa
Jan 18, 2018 04:18Tashar talabijin din al-Masirah ta kasar Yemen ta ce; An kashe 'yan koren Saudiyyar 20 ne a wani hari da sojoji suka kai a yankin Al-Jawf da ke arewacin kasar
-
Masar: Wata Kotun Soja Ta Yanke Wa Sheikh Yusuf Qardawa Hukuncin Zaman Kurkuku Na Har Abada
Jan 18, 2018 04:15A jiya laraba ne kotun soja ta kasar Masar ta fitar da hukuncin zaman kurkuku na har abada ga shehun malami da yake zaune a kasar Katar.
-
Palasdinu: Bapalasdine Guda Ya Yi Shahada A Yammacin Kogin Jordan
Jan 18, 2018 04:09Majiyar labarun Palasdinu ta ce Bapalasdinan ya yi shahada ne sanadiyyar harin da sojojin Sahayoniya suka kai wa garin Jenin a jiya Laraba da dare.
-
An Bude Taron Kasa Da Kasa Na Nuna Goyon Baya Ga Kudus A Kasar Masar
Jan 17, 2018 14:50A yau Laraba ce shugaban Jami'ar Al-Azhar ta kasar Masar Sheikh Ahmad Al-Tayyib ya bude wani taron kasa da kasa na nuna goyon baya ga birnin Kudus da Masallacin Al-Aqsa a birnin Alkahira, babban birnin kasar ta Masar don tattauna hanyoyin da za a bi wajen ba da kariya ga birnin na Kudus daga barazanar da yake fuskanta.
-
Pira ministan Iraki: Za A Gudanar Da Zaben 'Yan Majalisa A Lokacin Da Aka Tsayar
Jan 16, 2018 15:16Haydar Abadi ya ce a ranar 12 ga watan Mayu na wannan shekarar ta 2018 ne za a gudanar da zaben 'yan majalisar dokokin kasar.
-
Majalisar Dinkinn Duniya Ta Yi Allah Wadai Da Tagwayen Hare-Haren Ta'addancin Da Aka Kai A Kasar Iraqi
Jan 16, 2018 03:08Babban sakataren Majalisar dinkin duniya ya yi Allah wadai da hare-haren ta'addanci guda biyu da aka kai birnin Bagdaza a jiya Litinin.
-
Sojojin Yamen Da Dakarun Sa-Kai Na Kasar Sun Kashe Sojojin Hayar Saudiyya
Jan 15, 2018 14:27Rundunar sojin Yamen da dakarun sa- kai na kasar sun kaddamar da hare-hare kan sojojin hayar masarautar Saudiyya a yankunan lardin Ta'az da ke shiyar kudu maso yammacin kasar ta Yamen.