-
Bikin karama Sallah Azumi A Zinder
Jul 07, 2016 22:43A Ranar Talata ne al’ummar Nijar suka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr bayan ganin jinjirin watan Shawwal.
-
Sudan Ta Yi Fatali Da Rahoton Amurka Game Da Safarar Mutane
Jul 04, 2016 02:12Gwamnatin Sudan ta musanta rahoton Amurka wanda ya ambata kasar a matsayin daya daga cikin kasashen duniya da sa tanaka komai game da yaki da safarar bil adama.
-
Najeriya : Unicef Ta Damu Kan Halin Da Yara Ke Ciki Saboda Matsalar B.H
Jul 02, 2016 01:12Rikicin Boko haram daya shafi yankin arewa maso gabashin Najeriya dama wasu sassa na kasashe makoftan ta, ya jefa yara kanana da dama cikin matsanancin halin tagaiyara da yunwa, a cewar asusun kula da yara kanana na MDD.
-
Tsaurara Matakan Tsaro A Yankin Kanyama Na Jamhuriyar DR Congo
Jul 02, 2016 01:01Kantomar yankin Kanyama da ke lardin Haut-Lomami a kudancin Jamhguriyar Dimokaradiyyar Congo ya sanar da cewa; Jami'an tsaron yankin sun tsaurara matakan tsaro da nufin dakile hare-haren wuce gona da iri.
-
Najeriya : Unicef Ta Damu Kan Halin Da Yara Ke Ciki Saboda Matsalar B.H
Jul 02, 2016 00:53Rikicin Boko haram daya shafi yankin arewa maso gabashin Najeriya dama wasu sassa na kasashe makoftan ta, ya jefa yara kanana da dama cikin matsanancin halin tagaiyara da yunwa, a cewar asusun kula da yara kanana na MDD.
-
Ranar Qudus
Jul 01, 2016 08:16Ranar Qudus Ta Duniya A Najeriya
-
Ivory Coast : 'Yan Adawa Sun yi Watsi Da Zaben Raba Gardama Kan Kundin Tsarin Mulki
Jun 30, 2016 12:22'Yan adawa a kasar Ivory Coast sunyi fatali da bukatar shugaban kasar na gudanar da zaben raba gardama kan kundin tsarin mulkin.
-
Kame Wani Dan tawayen Kasar Uganda A Kasar Afirka ta tsakiya
Jun 29, 2016 04:02Majiyar Tsaron Afirka ta tsakiya ta sanar da kame wani kwamandan kungiyar 'yan tawayen Uganda.
-
Afrika Ta Kudu : Dole Zuma Ya Biya $ 500,000
Jun 28, 2016 01:54Ma'aikatar kudi a Afrika ta kudu ta umurci shugaban kasar Jacob daya biya $ 500,000 a matsayin wani bangare na kudaden da yayi amfani dasu wajen gyaran gidansa.
-
Afirka ta Tsakiya : An Kashe Wani Sojan MDD
Jun 27, 2016 14:36An Kashe Wani Sojan Majalisar Dinkin Duniya A Kasar Afirka ta Tsakiya