Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • An Soki Gajiyawar Majalisar Dinkin Duniya A Congo.

    An Soki Gajiyawar Majalisar Dinkin Duniya A Congo.

    Jun 03, 2016 14:47

    Kungiyoyin Farar Hula Sun yi Suka Akan Yadda Dakarun Majalisar Dinkin Duniya Su ka ki Taimakawa 'Yan gudun hijirar Congo.

  • Gunea Bissau: Sabon Pira minista ya yi rantsuwa

    Gunea Bissau: Sabon Pira minista ya yi rantsuwa

    Jun 03, 2016 14:45

    An rantsar da sabon Pira ministan kasar Gunea Bissau a yau juma'a.

  • Murtaniya: An Kama 'yayan tsohon Shugaban Kasa

    Murtaniya: An Kama 'yayan tsohon Shugaban Kasa

    Jun 03, 2016 14:43

    An Kame 'Ya'ya tsohon shugaban kasar Murtaniya biyu bisa zargin hada-hadar muggan kwayoyi.

  • Makon Tunawa Da Rasuwar Imam Khomaini A Abuja

    Makon Tunawa Da Rasuwar Imam Khomaini A Abuja

    Jun 02, 2016 14:53

    An Gudanar da taron juyayin zagayowar shekaru 27 da rasuwar marigayi Imam Khumaini (r.a) A Abuja

  • Cote De Voire: mutuwar  Sojojin Majalisar Dinkin Duniya 3

    Cote De Voire: mutuwar Sojojin Majalisar Dinkin Duniya 3

    Jun 01, 2016 03:28

    Dakarun Tabbatar da zaman lafiya 3 na majalisar dinkin duniya ne su ka mutu a Cote De voire.

  • Kenya: Zargin Kasashen Sudan Da Uganda Da Tsoma Baki A Harkokinta

    Kenya: Zargin Kasashen Sudan Da Uganda Da Tsoma Baki A Harkokinta

    Jun 01, 2016 03:28

    Kakakin gwamnatin kasar Kenya ya ce; Sudan da Uganda suna son kifar da gwamnatin kasar.

  • Kotu Ta Zartar Da Hukuncin Daurin Rai Da Rai Kan Tsohon Shugaban Kasar Chadi

    Kotu Ta Zartar Da Hukuncin Daurin Rai Da Rai Kan Tsohon Shugaban Kasar Chadi

    May 30, 2016 13:44

    Kotu ta musamman da aka kafa kan gudanar da shari'ar tsohon shugaban kasar Chadi Hissene Habre ta zartar da hukuncin daurin rai da rai a gidan kurkuku a kansa bayan samunsa da hannu a tafka laifukan cin zarafin bil-Adama.

  • Hukuncin Shekaru 20 A Kan Tsohuwar Matar Shugaban Ivory Coast

    Hukuncin Shekaru 20 A Kan Tsohuwar Matar Shugaban Ivory Coast

    May 29, 2016 06:39

    An yanke wa tsohuwar Matar Shugaban Iviry Coast hukunci shekaru 20 a gidan kaso

  • An Kammala Taron Ministocin Cikin Gida Na UEMOA

    An Kammala Taron Ministocin Cikin Gida Na UEMOA

    May 29, 2016 01:06

    A birnin Abidjan na kasar Cote d'Ivoire, an kammala taron Ministocin Cikin Gida na kungiyar tattalin da kudi ta kasashen yammacin Afirka, inda kasashen takwas mambobin kungiya suka cimma matsaya kan karfafa alaka tsakaninsu, ta bangaren yaki da ta'adanci.

  • Angola  : Mutane 300 Sun Mutu Sanadin Zazzabin Shawara

    Angola : Mutane 300 Sun Mutu Sanadin Zazzabin Shawara

    May 27, 2016 13:06

    Hukumar kiwan lafiya ta duniya, ta ce cutar shawara a Angola ta hadasa mutuwar sama da 300

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS