Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Yawan 'Yan Gudun Hijira Sudan Ta Kudu Ya Kai Miliyan Guda A Uganda

    Yawan 'Yan Gudun Hijira Sudan Ta Kudu Ya Kai Miliyan Guda A Uganda

    Aug 17, 2017 04:29

    Hukumar kula da kaurar bakin haure ta MDD ta fitar da alkalumen dake cewa, yawan 'yan gudun hujira Sudan ta kudu a kasar Uganda ya kai miliyan guda.

  • Odinga Ya Ce Zai Daukaka Kara Kan Sakamakon Zaben Shugaban Kasar Kenya

    Odinga Ya Ce Zai Daukaka Kara Kan Sakamakon Zaben Shugaban Kasar Kenya

    Aug 17, 2017 01:08

    Jagoran ‘yan adawar kasar Kenya wanda kuma ya sha kaye a zaben shugaban kasar da aka gudanar Raila Odinga ya bayyana cewa zai daukaka kara a kotun koli ta kasar kan sakamakon zaben shugabancin kasar da aka sanar inda shugaba mai ci Uhuru Kenyatta ya lashe.

  • An Fara Zaman Makoki Na Mako Guda A Kasar Saliyo

    An Fara Zaman Makoki Na Mako Guda A Kasar Saliyo

    Aug 16, 2017 14:47

    Gwamnatin kasar Saliyo ta sanar da zaman makoki na maku guda domin jimamin mutanen da suka rasu a ambaliyar ruwa.

  • Ambaliyyar Ruwa Ta Yi Ajalin Mutum 312 A Saliyo

    Ambaliyyar Ruwa Ta Yi Ajalin Mutum 312 A Saliyo

    Aug 15, 2017 01:58

    Bayanai daga Saliyo na cewa a kalla mutane 312 ne suka rasa rayukansu a ibtila'in ambaliyar ruwa da zabtarewar kasa da laka data biyo bayan ruwan sama tamakar da bakin kwarya da aka samu a Freetown babban birnin kasar.

  • An Kashe Mutum 9 A Jerin Hare-hare Kan Sansanin MDD A Mali

    An Kashe Mutum 9 A Jerin Hare-hare Kan Sansanin MDD A Mali

    Aug 15, 2017 01:57

    Rahotanni daga Mali na cewa mutane tara ne suka rasa rayukansu a wasu tagwayen hare-haren 'yan bindiga a sansanin tawagar kiyaye zaman lafiya ta MDD a Mali.

  • Fao: Gargadi Akan Fari A Gabacin Nahiyar Afirka

    Fao: Gargadi Akan Fari A Gabacin Nahiyar Afirka

    Aug 14, 2017 14:24

    Hukumar abinci ta duniya( fao) ta yi gargadi akan karuwar mutanen da suke mutuwa saboda fari a gabacin nahiyar Afirka.

  • Odinga Ya Ki Amincewa Da Shan Kaye, Yayi Kira Zuwa Ga Yajin Aiki

    Odinga Ya Ki Amincewa Da Shan Kaye, Yayi Kira Zuwa Ga Yajin Aiki

    Aug 13, 2017 12:34

    Madugun 'yan adawan kasar Kenya Raila Odinga ya ki amincewa da kayen da ya sha a zaben shugaban kasar da aka gudanar yana mai kiran magoya bayansa da su fara yajin aiki don matsin lamba har sai an nada shi a matsayin shugaban kasa.

  • Ana Ci Gaba Da Dakon Sakamakon Zaben Shugaban Kasa A Kenya

    Ana Ci Gaba Da Dakon Sakamakon Zaben Shugaban Kasa A Kenya

    Aug 11, 2017 13:43

    Al'ummar a Kenya na ci gaba da dakon sakamakon zaben shugaban kasar da aka kada kuri'arsa a ranar Talata data gabata.

  • Masar : Hadarin Jiragen Kasa Biyu Ya Yi Ajalin Mutum A kalla 36

    Masar : Hadarin Jiragen Kasa Biyu Ya Yi Ajalin Mutum A kalla 36

    Aug 11, 2017 11:06

    Hukumomin kiwon lafiya a Masar sun ce a kalla mutane 36 ne suka rasa rayukansu a yayin da wasu jiragen kasa biyu sukayi taho mu gama a arewacin kasar.

  • Nijar : Ana Bi Da Bakin Haure Ta Hanyoyi Masu Hadarin Gaske

    Nijar : Ana Bi Da Bakin Haure Ta Hanyoyi Masu Hadarin Gaske

    Aug 09, 2017 02:01

    Hukumar kula da bakin haure ta MDD ta ce ana bin hanyoyi masu hadarin gaske da bakin haure a wani mataki na kaucewa matakan da hukumomi a NIjar suka dauka na hana safarar bakin hauren ta hamadar sahara.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS