Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Babban Kotun Zambiya Ta Ki Amincewa Da Hana Rantsar Da Shugaban Kasar

    Babban Kotun Zambiya Ta Ki Amincewa Da Hana Rantsar Da Shugaban Kasar

    Sep 11, 2016 01:25

    Babbar kotun kasar Zambiya ta yi watsi da bukatar da babbar jam'iyyar adawa da ta kasar UPND ta gabatar na a hana rantsar da shugaban kasar Edgar Lungu a wa'adin mulki na gaba da ake sa ran yi a jibi Talata, saboda zargin cewa an tafka magudi a zaben shugaban kasar da aka gudanar.

  • Maroko Tana Nan Akan Yarjejeniyar Tsagaita Wutar Yaki Da Polisario

    Maroko Tana Nan Akan Yarjejeniyar Tsagaita Wutar Yaki Da Polisario

    Sep 10, 2016 14:30

    Moroko Tana Aikin da Yarjejeniyar Tsagaita Wutar Yaki

  • Girgizar Kasa A Kasar Tanzania Ta ci Rayukan Mutane 11

    Girgizar Kasa A Kasar Tanzania Ta ci Rayukan Mutane 11

    Sep 10, 2016 14:27

    A kalla mutane 11 ne su ka kwanta dama sanadiyyar girgizar kasar da ta afku a gunudmar Bokoba da ke arewa maso yammcin kasar Tanzania.

  • Dan takarar shugaban kasar da ya sha kayi a Gabon ya garzaya kotun kundin tsarin milki

    Dan takarar shugaban kasar da ya sha kayi a Gabon ya garzaya kotun kundin tsarin milki

    Sep 09, 2016 05:23

    Dan takarar shugaban kasar da ya sha kayi a Gabon ya garzaya kotun kundin tsarin milkin kasar

  • Gabon : Hankali Ya Karkata Ga Kotun Tsarin Mulki

    Gabon : Hankali Ya Karkata Ga Kotun Tsarin Mulki

    Sep 09, 2016 01:23

    A Gabon hankali jama'a kasar ya karkata ga kotun tsarin mulki bayan da bangarorin dake hamaya juna kan sakamakon zaben shugabancin kasar suka shiga kar gaban kotun.

  • Dubban 'Yan Gudun Hijiran Sudan Ta Kudu Sun Nemi Mafaka A Jamhuriyar DR Congo

    Dubban 'Yan Gudun Hijiran Sudan Ta Kudu Sun Nemi Mafaka A Jamhuriyar DR Congo

    Sep 08, 2016 13:08

    Majiyar dakarun wanzar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya a Dimokaradiyyar Congo ta sanar da cewa: Dubban 'yan gudun hijirar Sudan ta Kudu ne suka nemi mafaka a cikin kasar Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo.

  • Gabon: An Bukaci Sake Kirga Kuri'un Da Aka Kada A zaben Shugaban Kasa

    Gabon: An Bukaci Sake Kirga Kuri'un Da Aka Kada A zaben Shugaban Kasa

    Sep 08, 2016 02:08

    Dan takarar Shugaban Kasar Gabon Da Ya Sha Kaye, Ya Bukaci A Sake Kirga Kuri'u.

  • Shugaban Kasar Gabon ya soki masu sa ido na Kungiyar Turai

    Shugaban Kasar Gabon ya soki masu sa ido na Kungiyar Turai

    Sep 07, 2016 06:21

    Shugaban Kasar Gabon, Ali bongo, ya zargi masu sa ido kan zabe daga kasashen turai da goyon bayan wani bangare, wadanda suka bayyana wasu abubuwa da ke nuna alamun cewa an yi magudi a zaben kasar.

  • An bayana damuwa kan wanzuwar  annobar kwalara a D/Congo

    An bayana damuwa kan wanzuwar annobar kwalara a D/Congo

    Sep 07, 2016 06:20

    Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayyana damuwar ta kan wanzuwar annobar kwalara a kasar D/Congo

  • Tarayyar Afirka Za Ta Shiga Tsakani Don Magance Rikcin Zaben Kasar Gabon

    Tarayyar Afirka Za Ta Shiga Tsakani Don Magance Rikcin Zaben Kasar Gabon

    Sep 07, 2016 01:27

    Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta sanar da cewa aniyarta na turawa da wata tawaga ta manyan jami'anta zuwa kasar Gabon don shiga tsakani da nufin kawo karshen rikicin siyasa da ya bullo kai a kasar bayan sanar da sakamakon zaben shugaban kasar da aka gudanar inda aka sanar da shugaban kasar Ali Bongo a matsayin wanda ya lashe zaben.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS