-
Kungiyar NATO Ta Sanar Da Shirinta Na Tattaunawa Da Rasha Kan Rikicin Ukraine
Dec 03, 2018 16:20Kungiyar tsaro ta NATO ta sanar da shirinta na tattaunawa da kasar Rasha dangane da rikicin da ya kunno kai tsakanin Rashan da kasar Ukraine cikin kwanakin nan.
-
Kasashen Jamus Da Faransa Za Su Shiga Tsakanin Rasha Da Ukraine
Nov 27, 2018 06:42Ministan harkokin wajen kasar Jamus Hayko Maas ne ya ba da shawarar cewa kasarsa tare da Faransa za su shiga tsakanin Rasha da Ukraine da suke rikici
-
Kasar Rasha Ta Zargin Ukrain Da Shirya Kisan Shugaban Yankin Donetsk Na Kasar
Sep 01, 2018 06:29Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa shaidun ganin ido sun tabbatar da cewa gwamnatin Ukrain tana da hannu a kisan Aleksander Zakharchenko shugaban yankin Donetsk mai cin gashin kai.
-
Sojojin Kasar Ukrai Kimani 500 Suka Kashe Kansu Da Kansu
Apr 26, 2018 11:54Babban mai gabatan da kara na sojojin kasar Ukrai ya bada sanarwan cewa sojojin kasar 554 ne suka kashe kansu da kansu a yakin da kasar take fafatawa da yan tawaye a gabancin kasar.
-
Fashewar Bam A Ofishin Jakadancin Amurka Dake Kasar Ukreine
Jun 08, 2017 11:54Jami'an 'yan sandar kasar Ukreine sun sanar da fashewar Bam a Ofishin Jakadancin Kasar Amurka dake birnin Kiev
-
Rikicin Kasar Ukreine Ya Lashe Rayukan Sojoji Sama 2600
Apr 15, 2017 06:21Ma'aikatar tsaron Kasar Ukreine ta sanar da mutuwar Sojojin kasar dubu biyu da 652 sanadiyar farkewar rikicin gabashin kasar
-
Turai: Shugaban Kasar Ukrainiya Ya Bukaci Tarayyar Turai Ta Kakabawa Rasha Takunkumi
Feb 22, 2017 06:26Shugaban Kasar ta Ukraniya ya yi suka ga kasar Rasha saboda amincewarta da Takardun shigar da mutanen gabacin kasar su ke yi.
-
Unicef: Halin Da Kananan Yara Su ke Ciki A Gabacin Ukraine Ya Munana.
Feb 02, 2017 06:37Asusun Kananan Yara Na Majalisar Dinkin Duniya ( Unicef) Ya ce Da Akwai Abin Damuwa Akan halin da kananan yaran gabacin Ukraine su ke ciki.
-
An Bayyana Damuwa kan ci gaba da rikici a gabashin Ukraine
Jul 17, 2016 06:14Kakakin Sojin Ukraine ya bayyana damuwarsa ke yadda rikici ke kara tsanani a gabashin kasar
-
Tarayyar Turai: Ukraine Ta Shiga Halin Rashin Tabbas
Apr 11, 2016 16:52Shugaban majalisar kungiyar tarayyar turai ya fadi a yau cewa, tun bayan da fira ministan kasar Arseniy Yatsenyuk ya yi murabus, kasar ta kara shiga cikin wani hali na rashin tabbas.