Kasar Girka Ta Nuna Damuwa Akan Karuwar 'Yan Gudun Hijira
https://parstoday.ir/ha/news/world-i21856-kasar_girka_ta_nuna_damuwa_akan_karuwar_'yan_gudun_hijira
Hukumar da ta ke kula da 'yan gudun hijira ta kasar Girka ta ce a cikin watanni biyu zuwa uku na bayan nan,an sami karyuwar kwararar 'yan gudun hijirar masu yawa.
(last modified 2018-08-22T07:00:20+00:00 )
Jul 02, 2017 14:46 UTC
  • Kasar Girka Ta Nuna Damuwa Akan Karuwar 'Yan Gudun Hijira

Hukumar da ta ke kula da 'yan gudun hijira ta kasar Girka ta ce a cikin watanni biyu zuwa uku na bayan nan,an sami karyuwar kwararar 'yan gudun hijirar masu yawa.

Hukumar da ta ke kula da 'yan gudun hijira ta kasar Girka ta ce a cikin watanni biyu zuwa uku na bayan nan,an sami karyuwar kwararar 'yan gudun hijirar masu yawa.

Hukumar ta ci gaba da cewa; A cikn shekarar da ta gabata mutane 500 ne su ka shiga kasar wadanda aka tsugunar da su a tsibirin Lizuwi da ke kan iyaka da Turkiya, sai dai kuma a cikin wata guda na wannan shekara mutane 1000 ne su ka shiga wannan tsibirin, sai kuma wasu 3000 a sauran tsibirun kasar.

Shugaban hukumar da ta ke kula da 'yan gudun hijirar kasar ta Grika, Dmitrys Oramples ya nuna damuwar kasarsa akan kwararar 'yan gudun hijirar.