-
Janar Baqeri: Iran Da Siriya Za Su Girmama Kudurin Tsagaita Wuta A Siriya, Amma Za a Ci Gaba Da Fada Da Ta'addanci
Feb 26, 2018 02:17Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Iran Manjo Janar Muhammad Baqeri ya bayyana cewar Iran da Siriya za su girmama kudurin tsagaita wuta a Siriya na wata guda da Kwamitin Tsaron MDD ya fitar, to amma za a ci gaba da fada da ta'addancin da suke yi a kasar musamman hare-haren a wajen birnin Damaskus da 'yan ta'adda suke rike da shi.
-
Malaman Musulunci Sun Bukaci Musulmi Da Su Yunkura Don Hana Bude Ofishin Jakadancin Amerika Qudus
Feb 26, 2018 02:15Kungiyar malaman Musulunci ta International Union of Muslim Scholars (IUMS) da ke da helkwata a kasar Qatar ta bukaci al'ummar musulmi da jami'an gwamnatocin kasashen musulmi da su yunkura wajen hana yiyuwar shirin Amurka na mai da ofishin jakadancinta na HK.Isra'ila zuwa birnin Qudus.
-
Hukumar 'Yan Gudun Hijira Ta MDD Ta Yi Gargadi Kan Matsalar 'Yan Gudun Hijirar Sudan Ta Kudu
Feb 25, 2018 15:40Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan yiyuwar ci gaba da samun bullar matsalar 'yan gudun hijira a kasar Sudan ta Kudu.
-
Sabon Takunkumin Amurka, Shelantan Mana Yaki Ne_Koriya Ta Arewa
Feb 25, 2018 07:21Koriya ta Arewa ta danganta sabon takunkumin da Amurka ta kakaba mata a matsayin shelanta yaki kan ta.
-
An Dakile Yunkurin Harin Ta'addanci Biyu A Faransa
Feb 25, 2018 07:21Mukumomi a Faransa sun sanar dakile harin ta'addancin biyu tun daga watan Janairu da ya gabata zuwa yanzu.
-
Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Mayar Da Martani Kan Ayyana Lokacin Mayar Da Ofishin Jakadancin Amika Zuwa Birnin Qudus
Feb 24, 2018 15:31Kungiyar kasashen Larabawa ta yi alawadai kan kudirin Amirka na ayyana lokacin mayar da ofishin jakadancin kasar zuwa birnin Qudus
-
Kokarin Amurka Da Kawayenta Na Cutar Da Iran A Kwamitin Tsaron MDD
Feb 24, 2018 02:30A kokarin da suke yi wajen wasa da hankulan al'ummomin duniya kan irin rawar da suke takawa a ci gaba da kisan kiyashin da ake yi wa al'ummar Yemen, kasashen Amurka, Birtaniyya da Faransa na ci gaba da kokari wajen amfani da Kwamitin Tsaron MDD wajen tuhumar Iran da aikewa da makamai kasar Yemen.
-
Amurka : Trump, Ya Sanar Da Takunkumi Mafi Girma Kan Koriya Ta Arewa
Feb 23, 2018 12:57A wani lokaci nan gaba ne aka sa ran, shugaba Donald Trump na AMurka, zai sanar da takunkumin kasarsa mafi girma da ba'a taba kakaba irinsa ba kan Koriya ta Arewa.
-
Za'a Gurfanar Da Wani Tsohon Jami'in Yan Sandan Amurka Kan Zargin Taimakawa Kungiyar Yan Ta'adda Ta Daesh
Feb 23, 2018 08:17Za'a gurfanar da wani tsohon jami'in yansandan Amurka a gaban kuliya a yau jumma'a a birnin Washington na kasar Amurka tare da tuhumarsa da tallafawa mayakan kungiyar yan ta'adda ta Daesh da kudade.
-
Mutane Kimanin Dubu 22 Ne Suke Mutuwa Sanadiyyar Kura-Kuran Jami'an Jinya A Biritaniya A Shekara
Feb 23, 2018 08:16Kura-kuran ma'aikatan jinya a kasar Britania suna sanadiyyar mutuwar marasa lafiya kimani dubu 22 a ko wace shekara.