-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Tattauna Matsalolin Da Suke Ci Gaba Da Addabar Kasar Siriya
Feb 09, 2018 03:07Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya kawo karshen zamansa kan matsalolin da suke ci gaba da addabar kasar Siriya ba tare da daukan wani mataki ba a jiya Alhamis.
-
Faransa Ta Bayyana Damuwarta Kan Halin Da Al'ummar Siriya Ke Ciki.
Feb 08, 2018 14:25Wakilin Kasar Faransa a MDD ya bayyana damuwarsa kan halin da fararen hula ke ciki a kasar Siriya
-
Kungiyar Tarayar Turai Ta Yi Da Maraba Da Kafa Gwamnatin Hadaka A Jamus
Feb 08, 2018 14:24Magabatan kungiyar tarayar Turai sun jinjinawa 'yan siyasar kasar Jamus kan yarjejjeniyar da suka cimma na kafa gwamnatin hadaka a kasar
-
Paparoma Ya Soki Kokarin Da Wasu Suke Yi na Jingina Ta'addanci Ga Musulunci
Feb 06, 2018 14:05Shugaban mabiya darikar katolika na duniya Paparoma Francis yayi kakkausar suka ga kokarin da wasu suke yi na jingina ta'addanci ga addinin Musulunci.
-
Gwamnatin Kongo Ta Bukaci Kasar Belgium Da Ta Rufe Karamin Ofishin Jakadancinta A Kasar
Feb 06, 2018 14:02Gwamnatin Demokradiyyar Kongo ta bukaci gwamnatin kasar Belgium da ta rufe karamin ofishin jakadancinta da ke kasar da kuma rage irin zirga-zirgan da kamfanin jiragen samar kasar yake yi zuwa kasar Kongo, a wani abu da ake ganinsa a matsayin ci gaba da kai ruwa rana da ke gudana tsakanin kasashen biyu.
-
Damuwar MDD Kan Halin Da Al'umma Gaza Ke Ciki
Feb 06, 2018 02:16Saktare Janar Na MDD ya bayyana damuwarsa kan halin da al'ummar zirin Gaza ke ciki, tare da daukan alkawarin ci gaba da kokari na magance matsalar kafa gwamnati biyu domin kawo karshen rikici tsakanin Haramtacciyar kasar Isra'ila da Palastinu.
-
Firayi Ministan India Zai Ziyarci Yankunan Palasdinawa
Feb 05, 2018 13:44Firayi Ministan India, Narendra Modi, zai kai wata zoyara a yankunan Palasdinawa a wani ran gadi da zai kaddamar a yankin gabas ta tsakiya.
-
Unicef : Yara 83 Aka Kashe Cikin Watan Janairu A Gabas Ta Tsakiya
Feb 05, 2018 11:40Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya, (Unicef) ya nuna matukar damuwa dangane da yawan yara da suke rasa rayukansu sakamakon yake yake da aka fama dasu musamman a gabas ta tsakiya.
-
'Jami'an Tsaro A Italia Sun Kama Wani Ba'italia Bayan Ya Bindige Bakaken Fata Da Dama Birnin Macerata
Feb 04, 2018 15:58Yansanda a kasar Italia sun kama wani mutum mai suna Luca Traini dan shekara 28 a duniya bayan ya bindige bakaken fata 6 a lokacin da yake tuki kan wani titi a birnin Macerata a jiya Asabar.
-
Rasha Ta Mayar Da Martani Kan 'Yan Ta'adda Bayan Harbo Jirgin Yakinta A Siriya
Feb 04, 2018 02:12Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa jiragen yakin kasar sun kai wasu hare-haren mayar da martani ga harbo wani jirgin yakinta da 'yan ta'adda suka yi a jiya Asabar a yankin Idlib na kasar Siriyan inda suka kashe wani adadi mai yawa na 'yan ta'addan.