-
Venezuela Ta Mayar Da Martani Ga Tsoma Baki Cikin Harkokin Cikin Gidanta Da Amurka Take Yi
Feb 04, 2018 02:11Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro yayi kakkausar suka ga kalaman sakataren harkokin wajen Amurka yana mai cewa hakan tsoma baki ne cikin lamurran cikin gidan kasar da ba za a taba amincewa da shi ba.
-
Majalisar Kungiyar Turai Ta Kakaba Takunkumi Kan Wasu 'Yan Kasar Sudan Ta Kudu
Feb 03, 2018 08:50Majalisar Mashawarta ta kungiyar tarayyar Turai ta kakaba takunkumi kan wasu jami'an gwamnatin Sudan ta Kudu uku kan zargin take hakkin bil-Adama da yin zagon kasa ga shirin wanzar da zaman lafiya a kasar.
-
Venezuella : Maduro Zai Yi Takara A Zabe Mai Zuwa
Feb 03, 2018 02:57Jam'iyya mai mulki a Venezuella, ta tsaida shugaban kasar mai ci, Nicolas Maduro a matsayin dan takarar ta a zaben shugaban kasar na kafin wa'adi dake tafe.
-
Hatsarin Jirgin Sama Ya hallaka Sojoji Biyar A Faransa
Feb 02, 2018 15:30Akalla Sojoji 5 ne suka rasa rayukansu sanadiyar hatsarin jiragen sama na sojan Faransa guda biyu.
-
MDD Ta Bukaci Taimakon Kudi Ga 'Yan Gudun Hijrar Boko Haram
Jan 31, 2018 14:33Babban Kwamishinan dake kula da 'yan gudun hijra na MDD ya bukaci taimakon kudi na dala miliyan 160 domin taimakawa 'yan gudun hijrar da rikicin boko haram ya raba da gidajensu a yankin tabkin Chadi.
-
Gwamnatin Belgium Ta Nuna Damuwarta Kan Komawar 'Yan Kungiyar Ta'addanci Kasarta
Jan 31, 2018 08:36Gwamnatin Belgium tana nuna tsananin damuwarta kan yadda 'yan kasarta da suka gudanar da yaki karkashin kungiyar ta'addanci ta Da'ish suke komawa kasarsu bayan kashin da suka sha a kasashen Siriya da Iraki.
-
Yan Sandan Jamus Suna Gudanar Da Samame Domin Kame Masu Fataucin Mutane A Kasar
Jan 31, 2018 08:35Rundunar 'yan sandan kasar Jamus ta sanar da cewa: Jami'an 'yan sandan kasar sun fara gudanar da samame domin kame mutanen da suke fataucin mutane a kasar.
-
Amurka Ta Soke Haramcin Shiga Kasar Ga 'Yan Gudun Hijirar Kasashe 11
Jan 30, 2018 02:52Ma'aikatar tsaron cikin gidan Amurka ta sanar da soke haramcin shiga kasar ga 'yan gudun hijira na wasu kasashe 11, amma tare da tsauraran ka'idojin shiga kasar.
-
Rasha Na Karbar Bakuncin Taron Tattaunawa Tsakanin 'Yan Siriya
Jan 30, 2018 02:51Yau Talata, ake fara wani taron tattaunawa tsakanin 'yan Siriya a birnin Sotchi na kasar Rasha.
-
Amurka Ta Nemi Kasashen Afrika Da Su Yanke Alakar Jakadanci Da Koriya Ta Arewa
Jan 29, 2018 15:20Kasar Amurka ta sanya matsin lamba kan kasashen nahiyar Afrika domin su yanke alakar jakadanci da kasar Koriya ta Arewa.