-
Amurka Ta Yi Wa Gwamnatin Palasdinawa Barazanar Dakatar Da Taimakon Kudi
Jan 03, 2018 06:16Shugaban kasar Amurka Donald Trump ne ya yi wa palasdinawan barazanar saboda sun ki amincewa da shirin mika wuya ga haramtacciyar kasar Isra'ila
-
Hukumar Kula Da Zirga-Zirgar Jiragen Sama Ta Duniya Ta Ce Shekara Ta 2017 Tayi Kyau
Jan 02, 2018 08:21Shafin yanar gizo ta hukumar kula da tsaro da amincin zirga-zirgar jiragen sama a duniya wato Aviation Safety Network, ta bada rahoton cewa shekarar da ta gabata ta 2017 ita ce shekarar da aka fi samun aminci a zirga-zirgar jiragen sama a duniya a cikin shekaru baya-bayan nan.
-
Rasha Ta Ce Akwai Hanun Amurka A Game Da Hatsaniyar Dake Faruwa A Iran
Jan 02, 2018 02:58Shugaban Kwamitin kasa da kasa na Rasha ya ce akwai hanun Amurka dumu-damu kan hatsaniyar dake faruwa a kasar Iran.
-
MDD:Sharadin Farfado Da Kasar Sudan Ta Kudu, Zartar Da Yarjejjeniyar Sulhu
Jan 02, 2018 02:57Mataimakiyar Sakatare janar na Majalisar Dinkin Duniya Kan al'amuran wanzar da zaman lafiya ta sanar a jiya Litinin cewa duk wani shiri na farfado da kasar Sudan ta kudu ba zai yiwo ba har sai an zartar da yarjajjeniyar sulhun da aka cimma a shekarar 2015.
-
Goyon Bayan Amurka Ga Masu Tada Fitina A Iran; Alama Ta Sake Tafka Kura-Kuran Baya
Jan 02, 2018 02:21Cikin 'yan kwanakin nan wasu garuruwan kasar Iran sun fuskanci jerin gwano na nuna rashin amincewa da matsaloli na tattalin arziki, tsadar kayayyaki da kuma rashin sanya ido sosai da gwamnati take yi kan wasu cibiyoyi na kudi a kasar da mutane suke ganin sun taimaka wajen karuwar wadannan matsaloli; suna masu kiran gwamnatin da ta dau matakan da suka dace.
-
Rahoton MDD Ya Nuna Cewa Jami'an Sojojin Myanmar Sun Kona Kauyukan Musulman Rohingya
Jan 01, 2018 08:17Majalisar dinkin duniya ta fitar da rahoto wanda ke cewa jami'an sojojin kasar Myanmar sun kona gidaje, kauyuka da kuma gonaki mallakin musulmai yan kabilar Rohingya.
-
Rasha Ta Yi Watsi Da Ikararin Trump Na Cin Nasara A Siriya
Dec 31, 2017 15:49Shugaban kwamitin Tsaron kasa na Majalisar kasar Rasha ya ce nasarar da shugaban kasar Amurka ke da'awar yi a kasar Siriya ba shi da kamshin gaskiya.
-
Koriya Ta Arewa Ta Sha Alwashin Ci Gaba Da Shirinta Na Makaman Nukiliya
Dec 31, 2017 02:23Gwamnatin Koriya ta Arewa ta sanar da cewa kasar za ta ci gaba da karfafa shirinta na nukiliya duk kuwa da matsin lambar da kasar ta ke fuskanta a wannan bangaren.
-
Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ta Fice Daga Hukumar "Unesco"
Dec 30, 2017 06:54Babbar sakatariyar kungiyar ta "Unesco' Audrey Azoulay ce ta sanar da fitewa haramtacciyar kasar ta yahudawa daga kungiyar ta kasa da kasa a jiya juma'a.
-
Rasha Ta Yi Kakkausar Suka Ga Jawabin Erdogan Kan Shugaban Kasar Siriya, Asad
Dec 29, 2017 14:43Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha, ta mayar da martani ga kalaman shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan kan shugaban kasar Siriya Bashar al-Asad tana mai bayyana kalaman Erdogan din a matsayin wata tuhuma maras tushe.