-
Spaniya : Madrid Ta Ba Yankin Kataloniya Wa'adin Kwana 5
Oct 11, 2017 14:34Gwamnatin Madrid ta baiwa shugaban 'yan a ware na Kataloniya, Carles Puigdemont, wa'adin kwanaki biyar don ya bayyana matsayinsa akan shelanta samun yancin kan yankin.
-
Amurka Da Turkiyya Sun Tattauna Kan Takaddamar Bisa (Visa)
Oct 11, 2017 13:50Sakatarorin harkokin wajen kasashen Amurka da Rasha sun tattauna ta wayar tarho kan takaddamar data kunno bayan soke bada bisa tsakanin kasashen biyu.
-
Kungiyar Human Rights Watch Ta Zargi Sojin Ruwanda Da Azabtar Da 'Yan Adawar Kasar
Oct 11, 2017 08:21Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Human Rights Watch ta zargi rundunar sojin kasar Ruwanda da azabtar da 'yan adawar kasar domin tursasa musu yin furuci da laifin da basu aikata ba.
-
Gwamnatin Kasar Espania Zata Gudanar Taron Gaggawa A Yau Laraba Don Tattauna Batun Catalonia
Oct 11, 2017 03:00Mataimakin Priministan kasar Espania Soraya Saez de Santamaria ya bada sanarwan cewa gwamnatin kasar zata gudanar da taron gaggawa a yau Laraba don sanin matakin da zata dauka kan bellewar yankin Catalonia daga kasar.
-
Carles Puigdemont Ya Shelanta 'Yancin Yankin Catalonia daga Kasar spain
Oct 10, 2017 15:40A jawabin da ya gabatar dazun nan, Carles Puigdemont ya ce girmama kuri'ar raba gardama ne da aka kada ya shelanta 'yancin yankin na Catalonia.
-
Tashe-Tashen Hankula Suna Ci Gaba Da Zama Barazana A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Oct 10, 2017 08:28Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya kan harkokin jin kan bil-Adama a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya ta yi gargadi kan ci gaba da bullar tashe-tashen hankula a kasar.
-
Amurka Na Shirin Tura Karin Sojoji Bayan Kisan Da Aka Yi Wa Wasu Sojojin Kasar A Nijar
Oct 10, 2017 02:22Babban hafsan hafsoshin sojojin Amurka Janar Mark Milley ya bayyana cewar akwai yiyuwar Amurka ta kara karfafa tawagar sojojinta da suke ba da horo, shawarwari da kuma taimakon a yankin Sahel bayan kisan gillan da aka yi wa sojojin kasar guda hudu a Nijar a kwanakin baya.
-
Trump Na Kan Jefa Amurka A Yakin Duniya Na Uku_ Sanata Corker
Oct 09, 2017 02:24Sananan dan majalisan nan na 'yan Jam'iyyar Republican A Amurka, Bob Corker, ya ce shugaban kasar Donald Trump na kan jefa kasar a cikin yakin duniya na uku.
-
Nutsewar Jirgin Ruwa Ya Yi Ajalin 'Yan Rohingya 12
Oct 09, 2017 02:20A kalla 'yan gudun hijira Rohingya 12 ne suka rasa rayukansu kana wasu gommai suka bata a yayin nutsewar jirgin ruwan da suke ciki a kokarin tsallalawa kasar Bangaladesh.
-
Kofi Anan: Matasa Ba Su Makara Ba Wajen Jagorantar Al'ummominsu
Oct 08, 2017 13:34Tsohon babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Kofi Annan ya kirayi matasa da su mike wajen sauke nauyin da ke wuyansu dangane da al'ummominsu yana mai cewa matasan ba su makara ba wajen jagorantar al'ummomin na su.