-
Takunkumi Kan Kasar Rasha Ya Fi Janyo Hasara Kan Kasashen Yammacin Turai
Oct 07, 2017 15:40Bincike ya tabbatar da cewa: Kasashen Yammacin Turai sun fi cutuwa daga takunkumin da suka kakaba kan kasar Rasha.
-
Rudun Da MDD Ta Shiga Kan Ayyukan Ta'addancin Masarautar Saudiyya A Kasar Yamen
Oct 07, 2017 03:19Matakin da Majalisar Dinkin Duniya ta dauka na sanya sunan rundunar kawancen Saudiyya da suke kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan kasar Yamen a cikin jerin sunayen kasashe masu take hakkokin kananan yara a duniya, yana nuni da yadda Majalisar ta shiga cikin rudu ne dangane da yadda zata bullo wa mahukuntan Saudiyya da suka yi kaurin suna a fagen cin zarafin bil-Adama.
-
MDD : Saudiyya Na Kisan Yara A Yemen
Oct 06, 2017 05:28A karon farko Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana kawancen da Saudiyya ke jagoranta a Yemen da kisa da kuma gallazawa yara.
-
Obama: Diplomasiyya Ita Ce Hanyar Da Ta Dace Ta Magance Rikicin Koriya
Oct 06, 2017 01:54Tsohon shugaban kasar Amurka Barack Obama ya bayyana cewar: Diplmasiyya ba wai amfani da karfin soji ba, ita ce hanyar da ta fi dacewa wajen magance rikicin tsibirin Koriya da ya kunno kai.
-
MDD Ta Sanya Saudiyya Da Kawayenta Cikin Masu Take Hakkokin Bil'adama Saboda Yakin Yemen
Oct 06, 2017 01:54Majalisar Dinkin Duniya ta sanya hadin gwiwan kasashen da suka kaddamar da yaki a kasar Yemen karkashin jagorancin Saudiyya cikin jerin sunayen kasashe masu take hakkokin bil'adama.
-
Yan Gudun Hijiran Somalia A Yemen Suna Barin Kasar Saboda Yaki
Oct 05, 2017 13:35MDD ta bada sanarwan cewa yan gudun hijirar kasar Somalia wadanda suka gudu daga kasarsu a shekarun baya zuwa kasar yemen a halin yanzu suna kaura daga kasar sanadiyyar yaki da kuma barazanar fari.
-
Amurka Ta Bukaci Kara Aiko Da Sojoji Dubu Zuwa Kasar Afganistan
Oct 05, 2017 13:24Sabon jakadan Amurka a kungiyar tsaro ta NATO ya bayyana cewa gwamnatin kasarsa ta gabatarwa kungiyar bukatar kara sojojinta dubu guda a kasar Afganisatan
-
Babu Wata Dangantaka Tsakanin Harin Ta'addanci Na Birnin Mosi Da Yan Ta'adda A Tunisia
Oct 05, 2017 13:22Priministan kasar Tunisia wanda yake ziyarar aiki a kasar Faransa ya bayyana cewa ya zuwa yanzu babu wata hujja da ta tabbatar da cewa dan kasar Tunisian da ya kashe mutane biyu a birnin Mosi na kasar Faransa da wuka yana da dangantaka da yan ta'adda a kasar Tunisia
-
Antonio Guterres Ya Jaddada Muhimmancin Kiyaye Yarjejeniyar Nukiliya Da Aka Cimma Da Iran
Oct 05, 2017 03:58Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada muhimmancin kiyaye yarjejeniyar nukiliyar da aka cimma tsakanin kasar Iran da manyan kasashen duniya biyar gami da kasar Jamus.
-
Ministan Wajen Amurka Ya Ce Trump Dakiki Ne, To Sai Dai Ba Zai Yi Murabus Ba
Oct 04, 2017 13:53Ministan harkokin wajen kasar Amurka Rex Tillerson ya bayyana cewar zai ci gaba da zama a wannan matsayi nasa matukar dai yana da wani amfani a cikin gwamnatin, yana mai tabbatar da rahoton da ke cewa ya kira shugaba Trump din a matsayin dakiki.