-
A Yau Ne Ake Gudanar Da Bukukuwan Salla Karama A Mafi Yawan Kasashen Musulmi
Jun 25, 2017 04:22Ana gudanar da bukukuwan idin karamar salla a yau a mafi yawan Kasashen musulmi da aka sanar da ganin wata a jiya.
-
An Fara Samun Baraka Tsakanin Jami'an Birtaniya Kan Ficewa Daga Tarayyar Turai
Jun 24, 2017 13:48Sakamakon kasa Samun babban rinjaye a majalisar dokokin Birtaniya da jam'iyyar conservative ta yi a zaben da aka gudanar a kasar, hakan ya jawo maganganu masu karo da juna kan makomar kasar.
-
Venezuela : Maduro Ya Kori Wasu Mayan Jami'an Soji
Jun 24, 2017 13:45Shugaba Nicolas Maduro na Venezuela, ya kori wasu mayan jami'an sojin kasar su guda hudu ciki har na jami'an 'yan sanda da ake zargi da bada umurnin yin amfani dakarfi kan masu zanga-zanga kyammar gwamnati.
-
Amurka Ta Yi Da'awar Halaka Shugaban Kungiyar Al-Qa'ida A Kasar Yamen
Jun 23, 2017 07:48Rundunar sojin Amurka ta fitar da bayanin cewa: A hare-haren da jiragen saman yakinta suke kai wa kan yankunan kasar Yamen da sunan fada da ta'addanci sun yi nasarar halaka jagoran kungiyar ta'addanci ta Al-Qa'ida a kasar.
-
Bukatar MDD Ga Kasar Masar Kan Zartar Da Hukuncin Kisa
Jun 23, 2017 01:13Masana a hukumar kare hakkin bil'adana na Majalisar Dinkin duniya (MDD) sun bukaci gwamnatin kasar Masar ta dakatar da shirin zartar da hukuncin kisa kan mutane 6 wadanda aka kama da laifin kisan wani dansanda.
-
An yi Jana'izar Musulmar Da Aka yi Wa Kisan Gilla A Kasar Amurka
Jun 22, 2017 14:20Mahalarta jana'izar Nabra' Muhammad Hasanain a jahar Virginia sun rika bada taken yin tir da yadda ake nunawa musulunci kiyayya.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Kara Wa'adin Takunkumi Kan Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo
Jun 22, 2017 07:24Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya kara wa'adin takunkumin da ya kakaba kan Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo.
-
Yawan Al'ummar Duniya Zai Kai Biliyan 9,8 A 2050
Jun 22, 2017 02:07Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da wani rahoto dake cewa yawan al'umma a duniya zai kai biliyan 9,8 a shekara 2050.
-
Amurka Ta Bukaci China Ta Kara Matsin Lambawa Koriya Ta Arewa
Jun 22, 2017 01:57Amurka ta bukaci kasar China data kara matsin lambawa gwamnatin Koriya ta Arewa domin ta dakatar da shirin makamanta masu linzami da kuma na nukiliya.
-
MDD Ta yi Kira Ga Kasashe masu Arziki Da Su Kara Taimakon Da Su ke Bayarwa Ga 'an Gudun Hijira.
Jun 21, 2017 07:29babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniyar, Antonio Guterres, ya yi kira daga birnin New York ga kasashen masu arziki da kara yawan taimakon da su ke bayarwa ga 'yan gudun hijira a duniya.