-
Kokarin Kasashen Yamma Na Tunzura MDD Kan Gwamnatin Syria A Jiya Ya Ci Tura
Apr 06, 2017 03:27Kokarin da kasashen yamma suka yi na tunzura Majalisar Dinkin Dunita (MDD) kan gwamnatin kasar Syria dangane da zargin amfani da makamai masu guba a kan mutanen Khan Shaikhun bai kai ga nasara ba.
-
Sharhi: Rikicin Kasar Siriya Da Batun Amfani Da Makamai Masu Guba A Garin Idlib
Apr 06, 2017 01:01A daidai lokacin da rikicin kasar Siriya ya shiga shekararsa ta bakwai a watan Maris din da ya gabata, a cikin 'yan kwanakin nan kasar Siriya ta sake dawowa fagen siyasar kasa da kasa sakamakon amfani da makamai masu guba ko kai hari a gurin ajiyar makamai masu guba , da aka yi a garin Idlib na kasar, inda gwamnatin Siriya take zargin 'yan ta'addan kasar, su kuwa kasashen Yammaci da Amurka suke zargin gwamnatin da amfani da wadannan makamai.
-
Gargadi Kan Barazanar Fuskantar Hare-Hare Daga Barayin Kan Doron Ruwan Somaliya
Apr 05, 2017 11:08Shugaban Ofishin Yaki da Muggan Kwayoyi gami da Manyan Laifuka na Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan barazanar fuskantar hare-haren wuce gona da iri daga barayin kan doron ruwan kasar Somaliya.
-
Rasha: Makamai Masu Guba Da 'Yan Ta'adda Suka Jibge A Idlib Ne Suka Tarwatse
Apr 05, 2017 06:50Ma'aikatar tsaron Rasha ta ce jiragen yakin Syria sun kaddamar da hari a kan wani babban rumbun ajiye makamai na 'yan ta'addan a Idlib, inda makamai masu guba da aka jibge a cikin rumbun suka tarwatse.
-
Sharhi : Tababa Kan Wanda Ya Kai Hari Da Makami Mai Guba A Syria
Apr 05, 2017 01:30Duniya na ci gaba da yin Allah-wadai da amfani da makami mai guba kan fararen hula a Syria, a daidai lokacin da ake ta tababa akan kowa keda hannu akan wannan aika-aikar.
-
De Mustura:Kwamitin Tsaron MDD Zai Yi Zama Kan Kasar Siriya
Apr 05, 2017 01:22Wakilin Musamman na MDD kan Kasar Siriya ya ce: Kwamitin tsaro zai yi zama kan harin makami mai guba da aka kai a Arewa maso yammacin Siriya.
-
Trump: Ba Za A Amince Da Harin Makami Mai Guba A Siriya Ba
Apr 05, 2017 01:01Shugaban kasar Amurka ya ce ba za a amince da Harin makami mai guba a Siriya ba, kuma Duniya ba za ta rufe ido a kan hakan ba.
-
Rasha: 'Yan Sanda Sun Baza Komar Kama Mutane Biyu Da Ake Zargi Da Harin Saint Petersburg.
Apr 04, 2017 12:26Jami'an tsaron Rashan sun tabbatar da cewa harin da aka kai a tashar jirgin kasa ta karkashin kasa na kunar bakin wake ne.
-
Jami'an Tsaro: Dan Asalin Kasar Kyrgyzstan Ne Ya Kai Harin Saint Petersburg Na Kasar Rasha
Apr 04, 2017 12:18Hukumomin tsaron kasar Kyrgyzstan sun bayyana cewa wani dan asalin kasar shi ne ya kai harin kunar bakin waken da aka kai tashar jirgin karkashin kasa da ke Saint Petersburg na kasar Rasha a jiya Litinin da yayi sanadiyyar mutuwar mutane kimanin 14 da raunana wasu da dama.
-
Mogherini: Kasashen Tarayyar Turai Ba Za Su Mayar Da Ofisoshin Jakadancinsu Kudus Ba
Apr 04, 2017 12:18Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar Tarayyar Turai (AU) Federica Mogherini ta bayyana cewar kasashe membobin kungiyar ba za su dauke ofisoshin jakadancinsu a "Isra'ila" daga birnin Tel Aviv zuwa ga birnin Qudus (Jerusalem) ba.