-
Majalisar Dokokin Canada ta amince da dokar kalubalantar masu kyamar musulinci
Mar 24, 2017 06:33Majalisar Dokokin Canada ta amince da kudirin da Piraministan kasar ya gabatar na daukan mataki da zai kalubanci masu kyamar addinin musulinci a kasar
-
Kasar Birtaniya Ta Bukaci Hadin Kan Duniya A Fagen Yaki Da Ta'addanci
Mar 24, 2017 00:10Ministan harkokin wajen kasar Birtaniya ya bukaci duniya da ta mike tsaye a fagen yaki da duk wata barazanar ta'addanci.
-
Kungiyar Da'esh (ISIS) Ta Dauki Alhakin Harin Ta'addancin Da Aka Kai Birtaniyya
Mar 23, 2017 12:03Kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) ta sanar da cewa ita ce ta kai harin ta'addancin da aka kai majalisar dokokin Birtaniya a jiya Laraba, wanda ya yi sanadin mutuwar akalla mutane biyar ciki har da wanda ya kai harin.
-
Amnesty International Ta Soki Amurka Da Birtaniyya Saboda Take Hakkokin Bil'adama
Mar 23, 2017 12:03Kungiyar kare hakkokin bil'adama ta kasa da kasa Amnesty International ta zargi gwamnatocin Amurka da Birtaniyya da yin karen tsaye ga hakkokin bil'adama a kasar Yemen sakamakon ci gaba da sayar wa kasar Saudiyya da makamai wadanda take amfani da su wajen kai hari kasar Yemen.
-
A cabke Mutane 7 kan zarkin ta'addanci a Birtaniya
Mar 23, 2017 06:34jami'an 'yan sandar Birtaniya sun cabke Mutane 7 kan zarkin suna da hannu a harin ta'addancin da aka kai a birnin London.
-
London: Harin Ta'addanci Ya Kashe Mutane 5 Da Kuma Jikkata Wasu da dama.
Mar 23, 2017 02:12Kwamandan 'Yansandan kasar Birtaniya mai fada da ta'addanci ya tabbatar da cewa harin da aka kai na ta'addanci ne kuma ya ci rayukan mutane 4 da jikkata wasu 20.
-
Rashin Ruwa Mai Tsafta Na Kashe Mutane 486,000 A kowace Shekara Aduniya.
Mar 23, 2017 02:07Wani bincike na kasa da kasa, ya tabbatar da cewa da akwai mutane miliyan 663 a duniya da basu samun ruwa mai tsafta.
-
Hukumar Makamashin Nukiliya Ta yi Koke Akan Rashin Cikakken Kasafin Kudi.
Mar 23, 2017 02:02Yokiya Amano ya ce; Idan ba a samar da kasafin kudin ba, to ci gaba da sa ido akan cibiyoyin Nukiliyar Iran yana cikin hatsari.
-
MDD: Kashi 1/3 Ne Kawai Na Kudin Da Ake Bukata A Somalia Aka Samu
Mar 23, 2017 01:07Majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa ya zuwa yanzu an iya samun kashi 1/3 na dukkanin kudaden da ake bukata domin yaki da yunwa da ke barazana ga al'ummar kasar Somalia.
-
Kungiyar Red Cross Ta Yi Gargadi Kan Bullar Masifar Yunwa A Kasashen Yamen Da Somaliya
Mar 22, 2017 11:17Kungiyar bada agajin gaggawa ta kasa da kasa "Red Cross" ta yi gargadi kan bullar masifar yunwa a kasashen Somaliya da Yamen.