-
Iraki Ta Bukaci Amurka Ta Sake Nazari Kan Matsayin Hana Musulmi Shiga Kasar
Jan 30, 2017 11:27Ministan harkokin wajen kasar Iraki ya bukaci Amurka ta sake duba matsayinta na hana Irakiyawa shiga Amurka, wanda a cewarsa ya kaucewa hanya.
-
Magajin Garin New York Ya Yi Kakkausar Suka A Kan Siyasar Donald Trump
Jan 30, 2017 09:28Magajin garin birnin New York na kasar Amurka ya yi kakkausar suka dangane da salon siyasar shugaban kasar Donald Trump ta nuna wariya da kyamar baki 'yan kasashen ketare.
-
Jami'an Tsaron Myanmar Suna Ci Gaba Da Muzgunawa Musulmi
Jan 30, 2017 09:14Jami'an Tsaron kasar Myanmar sun kame musulmi 23 bisa tuhumar cewa sun buga wa wasu danginsu waya da suke zaune a wajen kasar.
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Bude Wuta Kan Jama'a A Cikin Masallaci A Kasar Canada
Jan 30, 2017 02:49Limamin Masallacin garin Quebec da ke kasar Canada ya bayyana cewa: Wasu gungun mutane dauke da bindiga sun kai farmaki kan Masallacinsa a lokacin da ake gudanar da sallar Maghariba a jiya Lahadi, inda suka bude wuta kan mai uwa da wabi lamarin da ya janyo mutuwar mutane akalla biyar.
-
Lauyoyin Gwamnatin Amurka Sun Yi Allah Wadai Da Matakin Shugaban Kasar Kan Wasu Kasashen Musulmi
Jan 30, 2017 02:48Lauyoyin gwamnatin Amurka masu shigar da kara na jihohi 16 na kasar sun yi Allah wadai da matakin da shugaban kasar Donald Trump ya dauka na hana wasu al'ummun kasashen musulmi izinin shiga kasar ta Amurka.
-
Ana ci gba Da Maidawa Shugaban Kasar Amurka Donald Trump Martani AKan Hana Musulmi Shiga Amurka.
Jan 29, 2017 15:42Kungiyoyin kare Hakkin Bil'adama na ci gaba da maida martani ga dokar shugaban kasar Amurka Donald Trump, ta hana musulmi shiga kasar da cewa; Nuna wariya ce ta addini.
-
Wata kotu ta dakatar da Trump daga korar Musulmi
Jan 29, 2017 02:21Wata alkali a babbar kotun tarayya ta Amurka ta bayar da umarnin dakatar da aiwatar da dokar da Shugaban Amurkan Donald Trump ya sanya wa hannu na na korar 'yan kasashen wajen da ke dauke da takardun izinin zama a Amurka.
-
Ana Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Dokar Trump Ta Hana Baki Shiga Amurka
Jan 29, 2017 02:20Dubun dubatan mutanen birnin New York na Amurka sun gudanar da zanga-zangar kin amincewa da matakin da shugaban Amurkan Donald Trump ya dauka na hana baki da masu ziyara daga wasu kasashen Musulmi 7 zuwa kasar.
-
Sojojin Kasar Turkia 40 Ma'aikata A Kungiyar Nato Sun Bukaci Mafaka A Kasar Jamus
Jan 28, 2017 13:02Sojojin kasar Turkia guda 40 wadanda suke aiki da kungiyar tsaro ta NATO sun nemi mafaka a kasar Jamus bayan da gwamnatin kasar Turkia ta koresu daga aikinsu kan tuhumarsu da hannu a cikin kokarin juyin mulki a shekara da ta gabata
-
Majalisar .D. Duniya Ta Bayyana Damuwarta Kan Yiyuwar Bullar Matsalar Yunwa A Nigeriya
Jan 28, 2017 08:15Shugabar bangaren gudanarwa a Hukumar Kula da Shirin Wadata Duniya da Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana damuwarta kan yiyuwar bullar karancin abinci a shiyar arewa maso gabashin Nigeriya.