-
An Gano Tarkacen Jirgin Rasha Da Ya Fadi A Tekun Bahar Maliya
Dec 26, 2016 12:19Ma'aikatar tsaron Rasha ta ce ''An gano wasu tarkacen jirgin kasar samfurin Tu-154 da ya fadi a Tekun Bahar Maliya a nisan kilomita da rabi daga Sochi."
-
Senegal Ta Yi Bayanin Dalilinta Na Kada Kuri'ar Adawa Da Isra'ila A UNSC
Dec 26, 2016 07:25Kasar Senegal ta yi karin haske dangane da dalilan da ya sanya ta kada kuri'ar a kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya don dakatar da ci gaba da gine-ginen matsugunan yahudawa da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila take yi a yankunan Palastinawa.
-
Paparoma Francis Ya Bukaci Masu Bokukuwan Sabuwar Shekara Su Tuna Da Yara A Fagen Fama
Dec 25, 2016 08:20Shugaban darikar Catholica na kiristoce Paparoma Francis ya bukaci kiristoci masu bukuwan sabon shekara tare da kashe kudade masu yawa a cikinsu su tuna da yara kanana a duniya wadanda suke cikin kangin talauci da rashin tsaro
-
Babu Wanda Ya Rayu Cikin Hatsarin Jirgin Saman Soje Kasar Rasha A Safiyar Yau Lahadi
Dec 25, 2016 08:17Majiyar labarai daga kasar Rasha sun bayyana cewa wani jirgin saman sojen kasar dauke da mutane 91 ya yi hatsari ya kuma fada a cikin tekun Black Sea a safiyar yau ya kuma kashe dukkan mutane 92 da suke cikin jirgin
-
Mutane 2 Ne Aka Tabbatar Da Mutuwarsu Sanadiyyar Tashin Bom A Gefin Titi A Kasar Afganistan
Dec 25, 2016 08:16Majiyar labarai daga kasar Afganistan sun bayyana cewa mutanen akalla biyu ne suka rasa rayukansu a lokacinda wani bom da aka dana a gefin titi ya tashi da su.
-
Wani Jirgin Rasha Ya Bata Bayan Tashinsa Daga Birnin Sochi Zuwa Syria
Dec 25, 2016 02:23Rahotanni daga kasar Rasha na cewa wani jirgi mallakin ma'aikatar tsaron kasar ya bata a safiyar yau, bayan tashinsa daga birnin Sochi zuwa birnin Latakia na kasar Syria.
-
Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Kama Mutane 3 Da Ake Zargi Da Hannun Cikin Harin Garin Berlin
Dec 24, 2016 13:16Jami'an tsaron kasar Tunusiya sun sanar da kame wasu mutane uku bayan da suka gano cewa suna da alaka da Anis Amri, dan kasar Tunusiyan nan da ake ganin shi ne ya kai harin da aka kai kasuwar Kirsimeti ta garin Berlin na kasar Jamus da yayi sanadiyyar mutane alal akalla mutane 12 a kwanakin baya.
-
Jaridar The Guardian Ta Birtaniya: Saudiyyah Da Birtaniya Ne Ke Da Alhakin Kisan Al'ummar Yemen
Dec 23, 2016 14:32Jaridar The Guardian da ake bugawa a kasar Birtaniya, ta buga wani rahoto da ta harhada dangane da da yakin da Saudiyya take kaddamarwa a kan al'ummar kasar Yemen a fitowarta ta jiya Alhamis.
-
An gabatar da kudirin hana saka cikekken Hijabi a kasar Jamus
Dec 22, 2016 14:47Gwamnatin kasar Jamus ta amince da wata doka da aka gabatar mata na hana saka cikekken hijabi da kuma Nikabi a wasu wuraren kasar
-
Kungiyar hadin kan kasashen Musulmi ta gudanar da taro kan birnin Aleppo na kasar Siriya
Dec 22, 2016 14:46Ministocin Harakokin wajen kungiyar hadin kan kasashen Musulmi sun gudanar da zama kan birnin Aleppo a cibiyar kungiyar dake birnin Jeddah na kasar Saudiya a wannan Alkhamis