-
Mahukunta Jamus Na Neman Wani Dan Tunusiya Da Zargin Harin Da Aka Kai Berlin
Dec 22, 2016 02:20Rundunar 'yan sandan kasar Jamus ta sanar da cewa tana neman wani dan kasar Tunisiya mai suna Anis Amiri a matsayin babban wanda ake zargi da kai harin da aka kai wata kasuwar Kirsimeti a birnin Berlin na kasar Jamus din.
-
Putin Ya Bayar Da Umarnin Tsaurara Matakai A Dukkanin Ofisoshin Jakadancin Rasha
Dec 21, 2016 13:10Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayar da umarnin daukar tsaurarar matakan tsaro a dukkanin ofisoshin jakadancin kasar Rasha da ke kasashen duniya.
-
Dubban Indiyawa Sun Yi Zanga-Zangar Goyon Bayan Musulmin Kasar Myanmar
Dec 21, 2016 13:09Dubban Indiyawa ne suka gudanar da jerin gwano a birnin New Delhi domin nuna goyon bayansu ga musulmin kasar Myanmar da ake yi wa kisan kiyashi.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Za Ta Fitar Da Sabbin Dokoki Kan Mallakar Makami
Dec 21, 2016 13:07Kungiyar tarayyar turai ta sanar da cewa, za ta fitar da sabbin dokoki mafi tsauri dangane da mallakar makami a cikin kasashe mambobin kungiyar.
-
Taron Ministocin Harkokin Wajen Iran, Rasha Da Turkiyya Kan Rikicin Siriya
Dec 20, 2016 14:51Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Iran, Rasha da Turkiyya sun fara aiwatar da wani shiri na samo hanya ta diplomasiyya wajen magance rikicin kasar Siriya.
-
Kwararrun Kasar Rasha Sun Fara Biciken Kashe Jakadar Kasar A Turkiya
Dec 20, 2016 14:50Kwana guda bayan kisan gillan da aka yi wa jakadar kasar Rasha a Ankara na kasar Turkiyya, wata tawagar kwararru masu bincike na kasar Rasha sun isa kasar Turkiyan da nufin gano yadda aka kashe jakadan.
-
Kungiyar Hizbullah Ta Yi Allawadai Da Kakkausar Murya Kan Kisan Jakadan Rasha A Turkiya
Dec 20, 2016 09:13Kungiyar Hizbullah ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da kisan jakadan kasar Rasha a Turkiya Andrey Karlov, tare da bayyana hakan a matsayin aikin ta'addanci.
-
An Samu Karuwar Ayyukan Kin Jinin Musulmi A Birtaniya
Dec 20, 2016 09:13Majalisar musulmin kasar Birtaniya ta fitar da wani bayani, wanda a cikinsa ta nuna damuwa kan karuwar ayyukan nuna kyama ga musulmi a fadin kasar.
-
An tabbatar da Trump a matsayin Shugaban kasar Amurka na 45.
Dec 20, 2016 03:36Wakilai A Amurka sun Kada Kuri'ar Tabbatar Da Donald Trump a matsayin zababben Shugaban kasar na 45.
-
Amincewar Kwamitin tsaron MDD da tura masu sanya ido a birnin Aleppo na kasar Siriya
Dec 20, 2016 03:35Manbobin Kwamitin tsaron MDD sun amince da tura masu sanya ido na MDD zuwa birnin Aleppo na kasar Siriya