-
Bukatar MDD na taimakawa Al'ummar Palastinu.
Dec 20, 2016 03:30MDD ta bukaci Kungiyoyin kasa da kasa da su taimakawa Al'ummar Palastinu da tsabar kudi sama da miliyan 500$ a shekarar 2017
-
Putin:Dole ne a gano wadanda suka bada umarnin kashe Jakadar Rasha a Turkiya
Dec 20, 2016 03:01Bayan kisan da aka yiwa Jakadan kasar Rasha a Birnin Ankara na kasar Turkiya, Shugaban Kasar Rasha Viladimin Putin ya ce dole ne a gano wadanda suka bada umarni da kuma wadanda suke hannu a wannan ta'addanci.
-
Amnesty Int. : Kisan Musulmin Rohingya A Myanmar Laifukan Yaki Ne
Dec 19, 2016 07:19Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty Int. ta soki lamirin gwamnatin kasar Myanmar dangane da kisan musulmi 'yan kabilar Rohingya, tare da bayyana hakan a matsayin laifin yaki da kotun duniya za ta iya daukar mataki a kansa.
-
Musulmin Birtaniya Suna Bayar Da Kyutukan Kirsimati Ga Marassa Karfi A Kasar
Dec 19, 2016 07:16Musulmin kasar Birtaniya suna bayar da kyautuka na musamman ga marassa karfi a kasar, domin kara karfafa dankon zumunci da kyakkyawar fahimta tsakanin mabiya addinin kiristanci da musulunci.
-
Murnar Zagoyawar Mauludin Manzon Allah (s.a.w.a) Da Jikansa Imam Ja'afar Assadin. ( a.s)
Dec 17, 2016 02:51Makon Hadin Kai Na haihuwar manzon Allah
-
Kungiyar OIC Ta Bukaci Shugaba Jammeh Da Ya Sauka Daga Mulki Don Gudun Rikici
Dec 16, 2016 13:43Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi (OIC) ta bukaci shugaban kasar Gambiya Yahya Jammeh da ya girmama sakamakon zaben 1 ga watan Disamban da aka gudanar a kasar inda aka sanar da Adama Barrow a matsayin wanda ya lashe zaben.
-
Amurka Da Birtaniya Sun Kadu Da Nasarar Sojojin Syria A Kan 'Yan Ta'adda A Aleppo
Dec 16, 2016 07:51Sakatarorin tsaro na kasashen Amurka da Birtaniya sun nuna kaduwa matuka dangane da nasarar da sojojin Syria karkashin jagorancin Bashar Assad suka samua kan 'yan ta'adda a birnin Aleppo.
-
Zaman kwamitin tsaro na MDD kan Aleppo
Dec 16, 2016 02:59A wannan Juma'a ce ake san ran kwamitin tsaro na MDD zai gudanar da taro domin tattaunawa kan yanayin birnin Aleppo na kasar Kasar Siriya
-
An yanke duk wata hanya sadarwa na 'yan ta'addar IS tsakanin Iraki da Siriya
Dec 14, 2016 14:46Babban saktaren kungiyar Badar na kasar Iraki ya sanar da yanke duk wata hanyar sadarwa tsakanin 'yan t'addar IS na cikin kasar da Siriya
-
Shugaba Asad: Kasashen Yammaci Suna Son Tseratar Da 'Yan Ta'adda Ne A Siriya
Dec 14, 2016 07:38Shugaban kasar Siriya Dakta Bashar al-Asad ya bayyana cewar babban abin da kasashen yammaci suka sa a gaba shi ne kokarin tseratar da 'yan ta'adda a garin Halab, maimakon taimakon fararen hulan da suke cikin tsaka mai wuya a garin.