-
Kasar Faransa Zata Rufe Wani Sansanin Yan Gudun Hijira A Kasar
Sep 22, 2016 04:13Ministan harkokin cikin gida na kasar Faransa ya bayyana cewa gwamnatinsa zata rufe wani sansanin yan gudun hijira da ke Kole .
-
Rasha : Mun Hango Jirgin Amurka, Kafin Motocin Agaji Su Kama Da Wuta
Sep 21, 2016 13:33Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar cewa akwai wani jirgi mara dreba na kawacen da Amurka ke jagoranta da yake a wurin da aka kai hari kan ayarin motocin dake dauke da kayan agaji zuwa Aleppo.
-
Obama: Ya Kamata Isra'ila Ta San Ba Za Ta Ci Gaba Da Mamaye Yankunan Palastinawa Har Abada Ba
Sep 21, 2016 08:34Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya bayyana cewar ya kamata haramtacciyar kasar Isra'ila ta san cewa ba za ta ci gaba da mamaye yankunan Palastinawa har abada ba don haka ya kamata ta yi sulhu da Palastinawan.
-
Ban Ki-Moon Ya Jaddada Wajabci Kawo Karshen Rikicin Kasar Siriya
Sep 20, 2016 13:48Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada wajabcin kawo karshen tashe-tashen hankula a kasar Siriya.
-
Fidel Castro Ya Jinjinawa Tsayin Dakan Al'ummar Iran Wajen Tinkarar Takunkumi
Sep 20, 2016 04:52Tsohon shugaban kasar Cuba kuma jagoran juyin juya halin kasar Fidel Castro, ya jinjinawa irin tsayin dakan da al'ummar Iran suka yi wajen tinkara da kuma fada da takunkumin karya tattalin arziki na zalunci da aka sanya wa kasar.
-
Bikin Edul-Ghadir A Tsakanin Mabiya Ahlul-Bayt (a.s)
Sep 20, 2016 01:52A yau ake raya edul-ghadir a duniyar musulmi
-
Martanin Shugaban Gwamnatin Jamus bayan fitar da sakamakon zabe na Berlin
Sep 19, 2016 13:14Shugaban Gwamnatin Jamus ta daukin kayin da Jam'iyyarta ta sha a birnin Berlin
-
Jiragen Yakin Siriya Da Rasha Sun Kai Hari Kan Sansanonin 'Yan Da'esh A Dayr al-Zawr
Sep 19, 2016 06:55Jiragen yakin Siriya Da Rasha sun kai wasu hare-hare kan wasu wajajen da 'yan ta'addan kungiyar Da'esh suke a garin Dayr al-Zawr bayan wasu hare-haren da Amurka ta kai kan sojojin Siriyan a kusa da wajen da yayi sanadiyyar mutuwar sojojin Siriyan su 62, lamarin da ya share wa 'yan kungiyar Da'esh din fagen kai hari kan sojojin Siriyan.
-
An Tsaurara Matakan Tsaro A New York Gabannin Taron Babbar Zauren MDD
Sep 19, 2016 06:52Sakamakon harin ta'addancin da aka birnin New York na Amurka, ma'aikatar tsaron cikin gidan Amurka ta sanar da daukan tsauraran matakan tsaro a duk fadin birnin a daidai lokacin da ake shirin fara gudanar da taron babban zauren Majalisar Dinkin Duniya inda ake sa ran shugabannin kasashe da dama za su halarta.
-
Amurka : An Cafke Mutane Biyar Bayan Tashin Bam A New York
Sep 19, 2016 01:20Rahotanni daga Amurka na cewa an cafke mutane biyar bayan tashin bam da aka samu a birnin Chelsea a jiya.