-
Amurka Ta Aike Da Wasu Fursunonin Guantanamo Zuwa Kasar Senegal
Apr 04, 2016 13:12Ma'aikatar tsaron kasar Amurka, Pentagon, ta sanar da tusa keyar wasu 'yan kasar Libiya su biyu da sojojin Amurkan suke tsare da su a gidan yarin nan na Guantanamo da ke kasar Cuba na tsawon shekaru zuwa kasar Senegal don ci gaba da tsare su a can.
-
Tonon Silili: Wasu Manyan Masu Fadi A Ji A Duniya Ba Sa Biyan Haraji
Apr 04, 2016 12:28Jami'an gwamnatocin kasashe da 'yan siyasa daban-daban na duniya suna ci gaba da mayar da martani da mafi girman tonon silili da bayyanar da takardun bayanan sirri da ke bayanin yadda wasu wasu attajirai da manyan masu fada aji na duniya ke boye dukiyoyinsu don guje wa haraji.
-
Kasashen Turai na ci gaba da shan suka kan mayar da 'yan gudun hijra zuwa Turkiya
Apr 04, 2016 05:42Wakilin Saktaren MDD kan 'yan gudin hijra ya ce mayar da 'yan gudun hijra zuwa kasar Turkiya ya sabawa dokar kasa da kasa
-
Gwamnatin Birtaniya Ta Yanke Tallafin Da Take Bai Wa Cibiyar Yaki Da Talauci
Apr 03, 2016 23:20Gwamnatin Birtaniya ta sanar da kawo karshen tallafin da take bai wa Cibiyar Yaki da Talauci ta War on Want kan zargin cewa; Cibiyar tana goyon bayan siyasar nuna kin jinin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
An Sake Bude Filin Jiragen Sama na Brussels
Apr 03, 2016 13:08An sake bude filin sauka da tashin jiragen sama na Brussels dake kasar Belgium a yau lahadi bayan rufe shi biyo bayan kazamin harin da aka kai a ranar 22 ga watan Maris daya gabata.
-
Wasu Kafofin Yada Labaran Austria Da Italiya Na Neman A Haramta Muslunci
Apr 03, 2016 06:29Wasu kafofin yada labarai a kasashen Austria da kuma Italiya suna yin kira da a haramta addinin muslunci a kasar.
-
MDD ta dauki kudirin tura Dakarun sulhu zuwa kasar Burundi
Apr 02, 2016 23:40Yan Adawa A kasar Burundi Sun bayyana rashin jin dadinsu kan matakin da MDD ta dauka na aikewa da jami'an 'yan sanda zuwa kasar
-
Rasha Ta Soki Zama Kan Tsaro Dangane Da Nukiliya A Amurka
Apr 02, 2016 05:38Rasha ta yi kakkausar suka dangane da zaman da aka gudanar a kasar Amurka kan batun tsaro da ya shafi nukiliya.
-
Kasar Indiya Ta Ki Ba Wa Limamin Makka Izinin Shiga Kasar
Apr 02, 2016 00:18Ofishin jakadancin kasar Indiya a birnin Riyadh na kasar Saudiyya ya ki ba wa limamin masallacin Masjid al-Haram kana kuma daya daga cikin masu wa'azin wayabiyawa mai tsaurin ra'ayi Sheikh Saleh al-Taleb takardar izinin shiga kasar saboda gudun abin da zai iya zuwa ya komo.
-
Shugabannin Kasashen Duniya Sun Nuna Damuwarsu Kan "Ta'addancin Nukiliya"
Apr 01, 2016 23:20Shugabannin duniya mahalarta taron duniya akan nukiliya da aka gudanar a birnin Washington na Amurka sun bayyana damuwarsu da yiyuwar amfani da makaman nukiliya wajen ayyukan ta'addanci.