-
Gumurzu Tsakanin Jami'an Tsaron Tunusiya Da 'Yan Ta'adda Ya Lashe Rayukan Mutane 53
Mar 07, 2016 14:02Wasu gungun 'yan ta'adda sun farma garin Ben Gardane da ke gabashin kasar Tunusiya kusa da kan iyaka da kasar Libiya a safiyar yau Litinin, inda suka fuskanci mai da martani daga jami'an tsaron kasar.
-
Yiyuwar cimma matsaya tsakanin Turai da kasar Suizilland dangane da 'yan gudun hijra
Mar 06, 2016 11:08Ministan Harakokin wajen Suizilland ya sanar da cewa a kwai yiyuwar cimma matsaya tsakanin kasar sa da tarayyar Turai dangane yawan 'yan gudun hijrar da kasar za ta karba
-
Saudiyya Ta Ki Amincewa Da Kudurin Da Kwamitin Tsaron MDD Ya Fitar Kan Kasar Yamen
Mar 05, 2016 02:50Jakadan Saudiyya a Majalisar Dinkin Duniya ya yi suka kan sabon kudurin da kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya fitar kan matsalolin rayuwa da al'ummar Yamen suka shiga sakamakon hare-haren wuce gona da irin masarautar Saudiyya kan kasar.
-
Yan Gudun Hijira Kimanin 135,000 Ne Suka Samu Shiga Cikin Kasashen Turai A Wannan Shekara Ta 2016
Mar 05, 2016 02:50Hukumar Kula da 'Yan Gudun Hijira Ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa; Daga farkon wannan shekara ta 2016 zuwa wannan wata na Maris 'yan gudun hijira da yawansu ya kai 134,905 suka samu tsallakawa zuwa cikin kasashen Yammacin Turai.
-
Kasashen Rasha Da Aljeriya Sun Fara Tattaunawa Kan Samar Da Cibiyar Nukiliya A Kasar Ta Aljeriya
Mar 05, 2016 02:27Gwamnatin Aljeriya ta bayyana cewa zata yi kokarin samar da cibiyar makamashin nukiliya na zaman lafiya a kasar domin bunkasa ci gabanta ta hanyar bada kwangilar gina cibiyar ga kasar Rasha.
-
MDD Ta Sanar Da Karuwar Zarge Zargen Lalata Da Kananan Yara Tsakanin Dakatunta
Mar 04, 2016 13:01Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa an samu karuwar zarge zargen lalata da kananan yara da yin fyade wa mata da ake yi wa dakarun tabbatar da zaman lafiya na majalisar a shekarar da ta gabata ta 2015.
-
Rikicin yankin Darfur ya raba Mutane sama da million biyu da mahalinsu
Mar 04, 2016 00:39MDD da kungiyar AU sun bayyana cewa rikici tsakanin sojojin Sudan da 'yan tawaye ya yi sanadiyar raba mutane sama da million biyu da mahalinsu a yankin Darfur dake yammacin kasar
-
Kwamitin tsaro na MDD na shirin gabatar da wani kuduri kan kasar yemen
Mar 04, 2016 00:03Domin nuna goyon bayansa ga fararen hula, kwamitin tsaro na MDD zai gabatar da wani kuduri domin yin alawadai da hare-haren da aka kaiwa fararen hula musaman a cibiyoyin kiyon lafiya.
-
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi Ta Jaddada Muhimmancin Yaki Da Ta'addanci
Mar 03, 2016 16:12Babban daraktan bangaren kula da harkar ilimi da al'adu na kungiyar hadin kan kasashen musulmi "ASESCO" a takaice ya bayyana cewa: Yaki da ta'addanci yana bukatar hadin gwiwa tsakanin dukkanin kungiyoyin kasa da kasa.
-
Amurka Ta Jinjinawa Tsohuwar Shugabar Gwamnatin Rikon Kwaryar Kasar Afrika Ta Tsakiya
Mar 03, 2016 15:53Sakataren harkokin wajen kasar Amurka ya jinjinawa tsohuwar shugabar gwamnatin rikon kwaryar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya kan irin rawar da ta taka a fagen rage kaifin tashe-tashen hankula a kasar.