-
Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Yana Ziyarar Aiki A Bonina Faso
Mar 03, 2016 06:59Babban sakataren Majalisar dinkin suniya Banki Moon ya fara wani ziyarar aiki a
-
Korea Ta Arewa Ta Harba Makamai A cikin Ruwa.
Mar 03, 2016 03:59Kasar Korea Ta Sake Harba Wasu Makamai A cikin Ruwa.
-
Kwamitin Tsaro Na MDD Ya Karfafa Takunkumi Masu Tsauri A Kan Koriya Ta Arewa
Mar 02, 2016 13:56Kwamitin tsaro na MDD ya karfafa wasu jerin takunkumi masu tsauri a kan Koriya Ta Arewa saboda harba makami mai linzamin da mahukuntan kasar sukayi a kwanan baya.
-
Tarayyar Turai Ta Tabbatar Da Gazawarta A Karban Baki Yan Gudun Hijira
Mar 02, 2016 07:04samun hadin kai wajen tafiyar da matsalar yan gudun hijira da suke fama da ita.
-
An Fara Zaben Fidda Gwani A Jihohi 11 Na Amurka,Trump Da Clinton Na Kan Gaba
Mar 02, 2016 01:37Rahotanni daga kasar Amurka na nuni da cewa a daren jiya Talata ne aka fara kada kuri'a zaben fidda gwani mafi girma na 'yan takarar shugabancin Amurka karkashin manyan jam'iyyun kasar biyu, wato Democrat and Republican.
-
M.D. Duniya Ta Yi Allah Wadai Da Cin Zarafin 'Yan Gudun Hijira A Kasashen Turai
Mar 01, 2016 01:55Kwamitin Kolin Kula da Hakkin Bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya ya yi kakkausar suka kan yadda 'yan gudun hijira suke fuskantar cin zarafi da musgunawa a kasashen yammacin Turai.
-
Babban Malamin Jami'ar Azhar Ya Ce; H.K.Isra'ila Ce Ke Amfana Daga Rikicin Mazhaba
Mar 01, 2016 01:22Shugaban jami'ar Azhar ta kasar Masar ya jaddada cewa; Haramtacciyar kasar Isra'ila ce kadai ke amfana daga duk wani rikicin mazhaba da ke faruwa a tsakanin al'ummar musulmin duniya musamman a yankin gabas ta tsakiya.
-
Rundunar Tsaron Masar Sun Kashe 'Yan Ta'adda 13 A Yankin Sina Na Kasar
Mar 01, 2016 00:38Jami'an tsaron Masar sun kai hare-hare kan wasu gungun 'yan ta'adda a yankin Sina na kasar, inda suka kashe 'yan ta'adda goma sha uku.
-
Matsalolin Tsaro Suna Ci Gaba Da Habaka A Yankin Gao Na Kasar Mali
Feb 29, 2016 07:52Harkar tsaro tana ci gaba da tabarbarewa a yankunan garin Gao da ke gabashin kasar Mali.
-
Babban Sakataren MDD Ya Bukaci Yin Bincike Kan Hare-Haren Saudiyya Kan Yamen
Feb 29, 2016 07:49Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci gudanar da bincike kan hare-haren wuce gona da iri da mahukuntan Saudiyya ke jagoranta kan kasar Yamen.