-
China Ta Dakatar Da Aiki Da Jiragai Kirar Boeing 737 MAX 8
Mar 11, 2019 07:13Kasar China ta bukaci dukkan kamfanonin jiragen sama na kasar, dasu dakatar da zurga zurga da jiragan sama samfarin Boeing 737 MAX 8.
-
Bankin Duniya Ya Taimakawa "'Yan Rohingyas Da Dala Miliyan 165
Mar 11, 2019 07:11Babban bankin duniya ya bayar da tallafin kudade da suka kai dala miliyan 165 ga 'yan gudun hijirar Rohingya da suke tsugunne a kasar Bangaladesh.
-
China Ta Dakatar Da Aiki Da Jiragai Kirar Boeing 737 MAX 8
Mar 11, 2019 04:50Kasar China ta bukaci dukkan kamfanonin jiragen sama na kasar, dasu dakatar da zurga zurga da jiragan sama samfarin Boeing 737 MAX 8.
-
Amurka: Alkalumma Sun Nuna Cewa Musulmi Su Ne Suka Fuskantar Tsangwama
Mar 10, 2019 12:14Wani sakamakon jin ra’ayin jama’a a kasar Amurka ya nuna cewa musulmi su ne suka fi fuskantar tsangwama a kasar.
-
An Shiga Kwana Na Uku Babu Wutar Lantarki A Venezuela
Mar 10, 2019 12:07A yau Lahadi an shiga kwana na uku a jere ba tare da wutar lantarki ba a kasar Venezuela, bayan wani farmakin da aka kaiwa tsarin wutar lantarkin kasar ta hanyar yanar gizo.
-
Afirka Ta Kudu Ta Sanar Da Aniyarta Ta Rage Yanayin Alakar Diplomasiyyarta Da 'Isra'ila'
Mar 09, 2019 11:18Shugaban kasar Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa, ya sanar da aniyar gwamnatinsa ta rage yanayin alakar diplomasiyyarta da haramtacciyar kasar Isra'ila sakamakon ci gaba da take hakkokin al'ummar Palastinu da take yi.
-
Jamus Ta Ce Ba Za Ta Bi Sahun Birtaniyya Wajen Sanya Hizbullah Cikin Kungiyoyin Ta'addanci Ba
Mar 09, 2019 11:17Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Jamus, Niels Annen, ya ce kasar Jamus ba za ta bi sahun gwamnatin Birtaniyya wajen sanya kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon cikin jerin kungiyoyin 'yan ta'adda ba.
-
Taron Kasa Da Kasa Kan Makomar Musulmi A Nahiyar Turai
Mar 08, 2019 07:34Taron ya gudana ne a birnin Istanbul na kasar Turkiya tare da halartar masana daga kasashen duniya daban-daban.
-
Ana Tsare Da Wasu Jagororin Ikhwan Muslimin 4 A Thailand
Mar 08, 2019 07:34Jami’an tsaron kasar Thailand sun kame wasu jangororin kungiyar Muslim Brotherhood su 4 a filin sauka da tashin jiragen sama na Bankuk.
-
EU Na Fatan Venezuela, Zata Canza Tunani Kan Korar Jakadan Jamus
Mar 07, 2019 12:23Kungiyar tarayya Turai ta (EU), ta ce tana fatan kasar Venezuela zata canza tunani kan korar jakadan jamus daga kasar.