-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kawo Karshen Tashe-Tashen Hankula A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Jul 14, 2018 14:24Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci kawo karshen tashe-tashen hankula a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
-
Ministan Harkokin Wajen Jamus Ya Mayar Wa Trump Da Martani
Jul 14, 2018 07:59Ministan harkokin wajen kasar Jamus ya mayar wa Trump da martani dangane da kalaman batunciun da ya yi a kan kasar Jamus.
-
Rasha Ta Wasti Da Tuhumar Yan Kasarta 12 Da Amurka Ta Yi Dangane Da Zaben Shekara Ta 2016
Jul 14, 2018 01:56Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta yi watsi da tuhumar da ma'aikatar sharia ta yi wa yan asalin kasar ta Rasha da hannu cikin magudin zabe na shekara ta 2016 wanda ya kawo Donal Trump kan kujerar shugabancin kasar Amurka .
-
EU Ta Ce Bata Amince Da Mamayar Yankunan Palasdinawa Ba
Jul 14, 2018 01:55Kakakin Babbar jami'a mai kula da harkokin kasashen waje na kungiyar tarayyar Turai ya bayyana cewa kungiyar bata amince da mamayar da HKI take wa yankunan Palasdinawa na bayan yakin shekara ta 1967 ba.
-
Al'ummar Birtaniya Suna Ci Gaba Da Gudanar Da Zanga-Zangar Kin Jinin Trump
Jul 13, 2018 13:53Al'ummar kasar Birtaniya na ci gaba da gudanar da zanga-zangar nuna kin jinin Donald Trump da ke gudanar da ziyara a kasar.
-
Pakistan: Harin Bam Ya Kashe Mutane 85 A Wani Gangamin Siyasa
Jul 13, 2018 13:52Rahotanni daga kasar Pakistan sun ce akalla mutane 85 sun rasa rayukansu a wani harin bam da aka kai a kan wani gangamin zabe a yankin Balochestan.
-
Zanga Zangar Adawa Da Ziyarar Trump A Birtaniya
Jul 12, 2018 12:50Rahotanni daga Birtaniya na cewa, an yi zanga zanga a yayin ziyarar da shugaba Donald Trump na Amurka ke yi a kasar.
-
MDD: ISIS Ta Yi Sanadiyar Yin Hijirar Mutane 10,000 A Kudu Maso Yammacin Siriya
Jul 12, 2018 07:18MDD ta bayyana cewa kimanin Mutane dubu 10 suka bar gidajensu sanadiyar ci gaba da ayyukan ta'addanci a kudu maso yammacin kasar Siriya, kuma mayakan ISIS din sun hana Mutane da dama ficewa daga yankunan da suke rike da su.
-
Taron Ministocin Cikin Gida Na Kasashen Turai 28
Jul 12, 2018 07:18Ministocin harkokin cikin gida na kasashe 28 na kungiyar tarrayar Turai za su soma gudanar da wani taro a birnin Innsbruck da ke a kudancin Austriya
-
Kasar Canada Ta Soki Matsayar Trump Akan Kungiyar Tsaro Ta "Nato"
Jul 12, 2018 02:01Justin Trudeau mai da martani akan kiran da Trump ya yi wa kasashen mambobi na Nato da su rika biyan kungiyar kaso biyu cikin dari da kudaden shigarsu, yana cewa; wane alfanu ne hakan zai haifar?