-
Russia 2018 : Ingila Da Croatia Na Neman Zuwan Matakin Karshe
Jul 11, 2018 13:38A ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa na duniya da Rasha ke karbar bakunci, a yanzu haka ana cikin karawa tsakanin tawagar kwallon kafa ta Ingila da kuma Croatia, inda Ingila ke ci 1-0.
-
Merkel Da Trump Sun Yi Musayar Zafafen Kalamai A Taron NATO
Jul 11, 2018 13:21Gwamnatin Jamus ta mayar da martani kan kalaman shugaba Donald Trump na Amurka, na cewa kasar ta Jamus ta zamo ''yar amshin shatan Rasha'', tare da bukatar kasar ta Jamus da ta gaggauta inganta sha’anin tsaronta a maimakon dogaro da Rashar.
-
Za A Kafa Dokar Hukunta Shugabannin Addinin Buda Masu Karbar Rashawa A Thailand
Jul 10, 2018 12:48Majalisar dokokin kasar Thailand ta kada kuri'ar amincewa da daftarin dokar hukunta jagororin addinin buda masu barnata dukiyar kasa.
-
Canada: An Sami Karuwar Wadanda Zafi Ya Kashe
Jul 10, 2018 08:05Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato kakakin ma'aikatar lafiya ta jahar Quebec na cewa; Adadin wadanda zafin ya kashe sun kai 70.
-
Za A Yi Sabbin Dokoki Akan Musulmin Faransa
Jul 10, 2018 08:00Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ne ya bayyana haka a gaban majalisar dokokin kasar inda ya ce; A cikin wannan shekarar ta 2018 za yi dokoki da sabbin tsare-tsare ga musulmin kasar.
-
Jeremy Hunt Ya Zama Sakataren harkokin Wajen Kasar Britania.
Jul 10, 2018 03:38Ofishin Priministan kasar Pritania ya bada sanarwan nada Jeremy Hunt a matsayin sabon sakataren harkokin wajen kasar bayan murabus din da Boris Johnson yayi a jiya litinin.
-
Kwamitin Tsaron M.D.Duniya Ya Amince Da Daftarin Kudurin Kare Kananan Yara A Lokacin Yaki
Jul 09, 2018 13:50Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya kada kuri'ar amincewa da daftarin kudurin da aka gabatar masa kan kare kananan yara a lokacin yaki tare da nisantar musguna musu.
-
Sakataren Harkokin Wajen Kasar Birtaniya Ya Yi Murabus Daga Kan Mukaminsa
Jul 09, 2018 13:49Ofishin fira ministar kasar Birtaniya ya sanar da cewa: Sakataren harkokin wajen kasar Boris Johnson ya yi murabus daga kan mukaminsa.
-
Kungiyar EU Ta Maida Martani Kan Murabus Din David David Ministan Kasar Birtaniya
Jul 09, 2018 13:49Kakakin kungiyar tarayyar Turai ya jaddada cewa: Murabus da David David minista mai kula da yarjejeniyar ficewar kasar Birtaniya daga cikin kungiyar tarayyar Turai ya yi wata matsala ce da ta shafi kasar ta Birtaniya ita kadai.
-
Tarzoma Tsakanin Jami'an Tsaron Nicaragua Da 'Yan Adawar Kasar Ta Lashe Rayukan Mutane 14
Jul 09, 2018 13:48A ci gaba da tashe-tashen hankulan da suke gudana a Nicaragua, dauki ba dadi tsakanin jami'an tsaron kasar da 'yan adawa ya lashe rayukan mutane akalla 14 tare da jikkatan wasu adadi na daban a jiya Lahadi.