-
Thailand : An Ceto 6 Daga Cikin Yaran Da Suka Makale A Kogo
Jul 08, 2018 12:37A Tailand, An yi nasarar fito da shida daga cikin yaran da suka makale a wani kogo dake arewacin kasar, makwanni biyu da suka gabata.
-
MDD Ta Yi Gargadi Kan Bullar Matsalar Karancin Abinci A Yankin Kasashen Sahel Na Afrika
Jul 08, 2018 07:41Hukumar Samar da Abinci ta Duniya ta "WFP" ta yi gargadi kan yiyuwar bullar matsalar karancin abinci a yankin Sahel na Afrika.
-
Koriya Ta Arewa Ta Kalubalaci Tattaunawarta Da Amurka
Jul 07, 2018 11:55Koriya ta Arewa ta kalubalanci yadda tattaunawarta da Amurka ke tafiya, kwanaki biyu bayan ganawar da bangarorin biyu ke yi kan yarjejeniyar nukiliya.
-
Kungiyoyin Fararen Hula Da Jam'iyyun Siyasa Sun Bukaci Sakin Tsohon Shugaban Kasar Brazil
Jul 07, 2018 07:33Kungiyoyin fararen hula da jam'iyyun siyasa masu sassaucin ra'ayi a kasar Brazil suna ci gaba da daukan matakan matsin lamba kan gwamnatin kasar kan neman sakin tsohon shugaban kasar Luiz Inacio da Silva.
-
Faransa Ta Bukaci Karin Hadin Kan Kungiyar Turai Domin Kalubalantar Amurka
Jul 07, 2018 01:52Ministan Kudin kasar Faransa ya ce wajibi ne Kasashen tarayyar Turai su kara hada kansu wajen kalubalantar barazanar shugaban kasar Amurka
-
Kofin Duniya:Uruguay Da Brazil Sun Kasa A Gaban Wakilan Turai
Jul 07, 2018 01:51A Ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa na Duniya Rasha 2018, tawagogin kwallon kafa na Uruguay da Barazil sun sha kashi a hanun takwarorinsu na Faransa da Belgium
-
Paparoma Ya Bukaci Duniya Ta Taimakawa 'Yan Gudun Hijira
Jul 07, 2018 01:49Paparoma Francis Shugaban darikar Catolica ya bukaci kungiyoyin kasa da kasa da su ceci rayukan bakin haure a gabar tekun ruwan kasashen Turai.
-
Pakistan: Kotu Ta Yanke Hukuncin Daurin Shekaru 10 A Kan Nawaz Sharif
Jul 06, 2018 13:04Kotun birnin Islam abad ta yanke hukuncin daurin shekaru 10 a kan tsohon firayi ministan kasar da aka tumbuke Nawaz Shafif bisa zargin sa da laifin halasta kudin haram.
-
Rasha Ta Hana Kwamitin Tsaron MDD Fitar Da Bayanin Suka Kan Gwamnatin Siriya
Jul 06, 2018 02:11Kasar Rasha ta hana kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya fitar da bayanin suka kan gwamnatin Siriya sakamakon rikicin yankin kudu maso yammacin kasar ta Siriya.
-
Kasar Amurka Ta Kakaba Takunkumi Kan Wasu Jami'an Gwamnatin Kasar Nicaragua
Jul 06, 2018 02:08Ma'aikatar Baitun Malin Kasar Amurka ta kakaba takunkumi kan wasu jami'an kasar Nicaragua kan zargin take hakkin bil-Adama a kasarsu.