-
Tsananin Zafi Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane Akalla 33 A Kasar Canada
Jul 06, 2018 02:06Ma'aikatar Lafiya a lardin Quebec ta kasar Canada ta sanar da mutuwar mutane akalla 33 sakamakon tsananin zafi da rashin kadawar iska a yankunan gabashin kasar.
-
Mexico: Sakamakon Tarwatsewar Wasu Abubuwa Mutane 24 Sun Rasa Rayukansu
Jul 06, 2018 02:02Wasu jerin fashe -fashe a wani wajen sayar da kayayyakin wasan wuta a kasar Mexico sun lashe rayukan mutane akalla 24 tare da jikkata wasu fiye da 30 na daban.
-
Afghanistan: An Halaka 'Yan Ta'addan Daesh Da Taliban 34
Jul 05, 2018 13:34Jami'an tsaron kasar Afghanistan sun samu nasarar halaka adadi mai yawa na 'yan ta'addan Daesh da Taliban a wasu garuruwan kasar.
-
Shugaban Kasar Amurka Ya Bayyana Fushinsa Ga Kungiyar OPEC Ta Kasashen Masu Arzikin Man Fetur
Jul 05, 2018 07:15Shugaban kasar Amurka Donal Trump a cikin wani sakon da ya rubuta a cikin Twitternsa ya nuna fushinsa ga kungiyar OPEC ta kasashe masu arzikin man fetur don rashin daukar mataki na rage farashin danyen man fetur a duniya.
-
MDD Ta Gano Gidajen Kaso Na Sirri A Yemen
Jul 04, 2018 07:24MDD Ta Tabbatar da cewa hadaddiyar daular larabawa nada wani gidan Kaso na sirri a kasar Yemen inda take azabtar tare da cin zarafin Mata a cikinsa.
-
Faransa Ta Sayarwa Da Kawancen Saudiya Makamai Na Kimanin Dala Biliyan 4.
Jul 04, 2018 07:22Rahotani dake fitowa daga gwamnatin Faransa na nuni da cewa a farko watani shida na wannan shekara, Paris ta sayar da makamai na dala bilyan uku da miliyan 920 ga wasu kasashen Larabawa na yankin gabas ta tsakiya.
-
Asusun Bada Lamuni Na Duniya "IMF" Ya Yi Gargadi Kan Siyasar Tattalin Arzikin Amurka
Jul 04, 2018 02:18Asusun Bada Lamuni na Duniya "IMF" ya yi gargadi kan siyasar bangare guda da kasar Amurka ke dauka a harkar tattalin arziki lamarin da ba zai haifar da da mai ido ba.
-
Yan Sanda A Kasar Birtaniya Sun Kama Wata Ma'aikaciyar Jinya Kan Zargin Kashe Jarirai
Jul 04, 2018 02:16Rundunar 'yan sandan Birtaniya ta sanar da kame wata ma'aikaciyar jinya kan zargin hannu a kashe jarirai takwas a wani asibitin kasar.
-
Faransa : Macron Na Ziyara A Najeriya
Jul 03, 2018 01:08Shugaban kasar Faransa, Emanuel Macron, na wata ziyarar aiki a Najeriya, wacce ita ce irinta ta farko a wannan kasa renon ingila, tun bayan hawansa kan karagar mulki.
-
Babban Sakataren MDD, Ya Ziyarci 'Yan Rohingyas a Bangaladesh
Jul 02, 2018 06:30Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guteres, a'ummar Rohingyas dake gugun hijira a Bangaladesh.