-
Dan Takara Ra'ayin Sauyi Ya Lashe Zaben Mexico
Jul 02, 2018 06:03A Mexico, dan takarar masu ra'ayin kawo sauyi, Andres Manuel Lopez Obrador, ya lashe zaben shugaban kasar, wannan shi ne karon farko da wani dan takara mai wannan ra'ayin ya lashe zaben wannan kasa.
-
Russia 2018 : Rasha Ta Tsallake Zuwa Kwata-final
Jul 01, 2018 13:34Kasar Rasha mai karbar bakuncin gasar cin kofin kwallon kafa na duniya, ta tsallake zuwa zagayen kusa da dab da karshe bayan ta samu nasara kan Spain a bugun daga kai sai mai tsaron gida.
-
Indiya : Hatsarin Motar Bus Ya Yi Ajalin Mutum 48
Jul 01, 2018 11:29A Indiya mutane a kalla 48 ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin motar bus a aynkin himalaya na Uttarakhand dake arewacin kasar.
-
Amurka Ta Bude Sansanin Sojojinta Mafi Girma A Kasar Korea Ta Kudu.
Jul 01, 2018 02:16Gwamnatin kasar Amurka ta bude sansanin sojojinta mafi girma a duniya a kasar Korea ta kudu a dai dai lokacinda ba'a da de kammala taron shugaba Trump da tokoransa na Korea ta Arewa Kim Jong un ba.
-
Kasashen Turai Sun Cimma Matsaya Kan Mayar da 'Yan Gudun Hijra
Jun 30, 2018 14:36Gwamnatin kasar Jamus ta sanar da cewa kasashe 14 manbobin kungiyar tarayar Turai sun cimma matsaya kan yadda za a mayar da 'yan gudun hijra kasashen da suka fara neman mafuka
-
Faransa Ta Yi Wajen Da Kasar Algentina
Jun 30, 2018 14:34Kasar Faransa ta fitar da Kasar Argentina daga gasar cin kofin duniya da ake gudanarwa a Rasha.
-
Faransa Ta Yi Alawadai Kan Harin Da Aka Kai Hedkwatar Rundunar G5 Sahel
Jun 30, 2018 14:34Shugaban Faransa Emmanuel Macron da takwaran sa na Kamaru sunyi allah wadai da harin da kungiyar jihadi ta kai cibiyar rundunar tsaro ta G5 a garin Sevare dake kasar Mali.
-
Amurka Na Kara Matsin Lamba Akan Kasar Pakistan
Jun 30, 2018 06:37Jakadiyar Amurka a MDD Nikki Haley ta ce kasarta tana kara matsin lamba akan kasar Pakistan
-
Qassemi: Siyasar Amurka Ita Ce Ummul Aba'isin Din Ayyukan Ta'addanci Da Rashin Tsaro A Yankin G/Tsakiya
Jun 30, 2018 01:23Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar, Bahram Qassemi, Iran ya bayyana cewar siyasar kuskuren Amurka ita ce ummul aba'isin din rashin tsaro da yaduwar ayyukan ta'addanci da sauran matsalolin da suke faruwa a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Karon Farko, Amurka Ta Rasa Shugabancin Hukumar OIM
Jun 29, 2018 13:09A karon farko, cikin shekaru 50 Amurka ta rasa shugabancin hukumar kula da kaurar bakin haure ta Majalisar Dinkin Duniya, bayan da aka zabi dan Portugal, Antonio Vitorino, a matsayin sabon shugaban hukumar a yau.