-
EU Ta Jadadda Takunkumin Da Ta Kakabawa Rasha
Jun 29, 2018 07:15Kungiyar tarayyar Turai ta sake jadadda takunkumin da ta kakabawa kasar Rasha na tsahon watani shida
-
Rasha: Barazanar Ayyukan Ta'addanci A Cibiyoyon Kasuwanci 3 A Garin Samara
Jun 29, 2018 02:15Gine-ginen cibiyoyin kasuwanci guda ukku ne mutane suka fice daga cikinsu baya an sami sakon barazanar ta'addanci a wuraren.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Cimma Matsaya Kan Matsalar Bakin Haure A Yankin
Jun 29, 2018 02:14Shuwagabannin tarayyar Turai bayan kammala taronsu a birnin Brussels sun cimma matsaya kan yadda zasu shawo kan matsalar bakin haure da ta dade tana addabarsu, duk tare da rashin amincewar gwamnatin kasar Italia.
-
Markel: Alaka Tsakanin Amurka Da Kasashen Kungiyar Tarayyar Turai Ta Girgiza
Jun 28, 2018 17:31Shugaban kasar Jamus Angela Markel ta bayyana cewa, alaka ta yi tsami tsakanin Amurka da kungiyar tarayyar turai kan wasu batutuwa a lokutan baya-bayan nan.
-
An Zargi Amurka Da Taimaka Ma Kungiyar 'Yan Ta'adda Ta Daesh
Jun 28, 2018 17:30A cikin wani bayanin da ta fitar, cibiyar da ke sanya ido kan harkokin tsaro a nahiyar turai ta bayyana hare-haren da jiragen yakin Amurka suka kaddamar kan dakarun sa ka na kasar Iraki da cewa, hakan yana matsayin taimaka 'yan ta'addan Daesh ne.
-
Russia 2018: Senegal Ta Fita Daga Wasannin Cin Kofin Kwallon Kafa Na Duniya
Jun 28, 2018 17:29A yammacin yau ne aka fitar da Senegal daga wasannin cin kofin kwallon kafa na duniya da ake gudanarwa akasar Rasha, bayan da Colombia ta saka mata kwallo guda a raga, wanda ba ta farke ba har aka tashi daga wasan.
-
Shuwagabannin Tarayyar Turai Sun Fara Taron Kwanaki Biyu Don Tattauna Batun Bakin Haure.
Jun 28, 2018 07:25Shuwagabannin kasashen turai sun fara wani taro mai muhimmanci inda zasu tattauna batutuwa daban daban wadanda suka hada da matsalar bakin haye a nahiyar.
-
Bukatar Rasha Ta Gudanar Da Bincike Domin Gano Masu Aikewa 'Yan Ta'adda Makamai A Afganistan
Jun 28, 2018 01:54Jakadan kasar Rasha a Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci gudanar da bincike domin gano bangaren da ke aikewa kungiyar ta'addanci ta Da'ish makamai a kasar Afganistan.
-
Kofin Duniya:Koriya Ta Yi Waje Da Jamus
Jun 27, 2018 14:33A Ci gaba da fafatawar da aka yi a gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya Koriya ta Kudu ta doke Jamus da ci 2-0 a karawar da suka yi da yammacin nan.
-
Babban Sakataren MDD Ya Bayyana Damuwa Kan Rikicin Kabilancin Kasar Mali
Jun 27, 2018 08:02Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana damuwa kan yadda rikicin kabilancin da ya kunno kai a kasar Mali ya lashe rayukan fararen hula.