-
MDD Ta Yaba Wa Aljeriya Akan Yaki Da Ta'addanci
Jun 27, 2018 02:52Babban jami'in Majalisar Dinkin Duniya a yammacin Afirka ne ya yi kira ga sauran kasashe da su yi koyi da Aljeriya akan yadda ake fada da ayyukan ta'addanci.
-
Kungiyar Kare Hakkin Bil'adama Ta "Amnesty" Ta Yi Kira Da A Hakunta Kwamandojin Sojan Kasar Myanmar
Jun 27, 2018 02:48Kungiyar ta Amnesty ta zargi kwamandojin sojojin kasar ta Myanmar da tafka laifukan yaki akan al'ummar musulmin Rohingya
-
Majalisar Dokokin Kasar Holand Ta Haramta Amfani Da Hijabi Mai Rufe Fuska
Jun 26, 2018 14:30Majalisar dokokin kasar Holand ta haramta amfani da hijabi mai rufe fuska a dukkan wuraren jama'a a kasar
-
An Bukaci Tallafin Kudade Don Tabbatar Da Zaman Lafiya A Niger, Mali Da Libya
Jun 26, 2018 14:30Shugaban hukumar yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya ya bukaci tallafin kudade don ganin an dawo da zaman lafiya a kasashen Mali, Niger da kuma Libya.
-
Sarauniyar Ingila Ta Amince Da Ficewar Britania Daga Tarayyar Turai
Jun 26, 2018 14:30Kakakin majalisar dokokin kasar Britania ya bada sanarwan cewa ficewar kasar daga tarayyar Turai ta zama doka bayan da sarauniyar kasar ta amine da batun kamar yadda mutanen kasar suke bukata.
-
Kasar Italiya A Shirye Take A Tattauna Batun Daukewa Rasha Takunkumain Tattalin Arziki
Jun 26, 2018 14:29Mataimakin firaiministan kasar Italiya ya bayyana cewa kasasa a shirye take a fara tattaunawa tsakanin tarayyar Turai da kasar Rasha don dage takunkuman da tarayyar ta Turai ta dorawa kasar ta Rasah.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Zata Kakabawa Sojojin Myanmar Takunkuman Tattalin Arziki.
Jun 25, 2018 14:28Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran, ta bayyana cewa jami'an sojojin Myanmar 7 ne takunkuman na tarayyar Turai za su shafa, sanadiyyar rawan da suka taka wajen take hakkin bil'adama a kan yan kabilar Rokhinga a yankin Rokhin a shekara da ta gabata.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Zata Hada Kai Da Kasashen Da Yan Kudun Hijira Suke Fitowa.
Jun 25, 2018 14:26Kungiyar tarayyar Turai ta amince da batun aiki tare da kasashen da bakin haure suke fituwa don magance matsalra bakin haure a kasashensu.
-
Shugaban Kasar Faransa ya soki yadda wasu kasashen turai suke shigar da siyasa a cikin batun hijira
Jun 25, 2018 03:36Emamnuel Macron wanda ya ce; Wasu daga cikin kasashen turai suna son haddasa rikicin siyasa ta hanyar batun 'yan gudun hijira
-
Sakataren Harkokin Wajen Amurka Ya Ce: Amurka Bata Da Shirin Shiga Yaki Da Kasar Iran
Jun 24, 2018 02:05Sakataren harkokin wajen kasar Amurka ya yi furuci da cewa: Kasarsa bata da wani shirin daukan matakin sojin kan kasar Iran.