-
Kotu Ta Zartar Da Hukuncni Dauri Kan Wani Tsohon Jami'in Diflomasiyyar Fadar Vatican
Jun 24, 2018 02:00Kotu ta zartar da hukuncin dauri a gidan kurkuku kan wani tsohon jami'in diflomasiyyar fadar Vatican ta mabiya darikar Katolika kan laifin rashin tarbiyya.
-
Shugaba Asad Ya Ce Tattaunawa Da Amurka Bata Lokaci Ne Kawai
Jun 23, 2018 06:45Shugaban kasar Siriya Bashar al-Assad ya ce ba ya jin akwai bukatar kokarin neman tattaunawa da gwamnatin Donald Trump ta Amurka don cimma wata matsaya ta magance rikicin da ke faruwa a kasarsa yana mai bayyana hakan a matsayin bata lokaci kawai.
-
Bin Salman Da Netanyahu Sun Yi Wata Ganawa Ta Sirri A Kasar Jordan
Jun 23, 2018 06:44Jaridar Maariv ta haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da labarin cewa yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad bn Salman yayi wata ganawa ta sirri da firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu, a birnin Amman na kasar Jordan.
-
Araqchi: Akwai Yiyuwar Iran Ta Fice Daga Yarjejeniyar Nukiliya Cikin Makonni Masu Zuwa
Jun 22, 2018 13:46Mataimakin ministan harkokin wajen Iran kuma babban jami'in kasar mai kula da kuma tattaunawa kan yarjejeniyar nukiliyan kasar, Abbas Araqchi ya bayyana cewar akwai yiyuwar Iran ta fice daga yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da ita a shekara ta 2015 don kuwa a cewarsa yarjejeniyar tana halin rai kwakwai mutu kwakwai.
-
Rasha 2018: Nijeriya Ta Lallasa Kasar Iceland Da Ci 2-0
Jun 22, 2018 13:45A ci gaba da gasar cin kofin duniya na kwallon kafa da ake gudanarwa a kasar Rasha, kungiyoyin kwallon kafa na Nijeriya da Brazil sun sami nasarar lallasa abokan karawarsu na kasashen Iceland da Costa Rica da ci bibbiyu da nema.
-
Matsalar Bakin Haure Tana Kara Raba Kan Kasashen Turai
Jun 22, 2018 07:28Shugaban kasar Faransa ya bayyana cewa kasarsa ba zata iya karban dukkan bakin hauren da kasar Italia ta ware mata ba.
-
Kwamitin Kare Hakkin Bil Adama Na Shirin Maye Gurbin Amurka A kwamitin
Jun 21, 2018 10:46Kwamitin kare hakkin bil adama na Majalisar Dinkin Duniya ya ce yana shirin zabar mambar da zata maye gurbin AMurka, bayan da Amurkar ta fice daga kwamitin.
-
Turai Za Su Tattauna Da Amurka Domin Kawo Karshen Yakin Kasuwanci
Jun 21, 2018 07:38Babbar Jami'a mai kula da harkokin kasuwancin na Tarayyar turai Cecilia Malmstrom ta fada a yau alhamis cewa; Tarayyar Za ta bude tattaunawa da Amurka domin warware jayayyar da suke yi akan karin kudin fito akan hajar kasuwanci
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Akan Gurbatar Yanayi
Jun 21, 2018 07:36Kamfanin dillancin labarun Xinhua na kasar Sin ya ambato majiyar MDD dangane da rahoton "Ci Gaba Mai Dorewa 2018" wanda ya ambaci gurbar yanayi da hatsarin da ke tattare da shi
-
Amurka : Trump Ya Janye Shirinsa Na Raba Yaran 'Yan Ci Rani Da Iyayensu
Jun 21, 2018 01:24Bisa matsin lamba na wasu 'yan majalisun Amurka da wasu kasashen duniya, shugaba Donald Trump, ya soke shirinsa na raba yaran 'yan ci rani da suka shiga kasar ba bisa ka’ida ba, da iyayensu.