-
An Gurfanar Da Dan Daesh Da Ya Yi Yunkurin Kashe Firayi Ministar Burtaniya
Jun 20, 2018 14:26Wani dan ta'adda na kungiyar Daesh ya gurfana a gaban wata kotu a birnin Landan bisa tuhumarsa da kokarin kashe Firayi ministar Burtaniya Theresa May.
-
Kungiyar EU Na Shirin Tsugunar Da 'Yan Gudun Hijra A Arewacin Afirka
Jun 20, 2018 01:55kungiyar Tarayyar Turai na shirin tsugunar da 'yan gudun hijra a arewacin Afirka
-
Merkel Da Macron Sun Gana Kan Batun Samar Da Asusun Bai Daya
Jun 20, 2018 01:53A ci gaba da lalubo bakin zaren takaddamar bakin haure a tsakanin mambobin kungiyar EU, shugabar gwamnatin Jamaus Angela Merkel da shugaban Faransa Emmanuel Macron sun bayyana bukatar samar da kudaden kasafi na bai daya.
-
MDD Ta Soki Amurka Kan Raba Yara 'Yan Ci Rani Da Iyayensu
Jun 20, 2018 01:52Saktare Janar na MDD Antonio Guterres ya yi kakkausar suka ga matakin raba iyaye da ‘yayansu da gwamnatin Amurka ke kan aiwatarwa akan wadanda suka shiga kasar ba a kan ka’ida ba.
-
Zaman Kwamitin Tsaron MDD Kan Rikicin Yemen
Jun 19, 2018 14:53Kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya jaddada wajabcin warware matsalar rikicin Yemen ta hanyar tattaunawar siyasa.
-
Rasha 2018: Kasashen Afirka Na Ci Gaba Da Shan Kashi A Gasar Cin Kofin Duniya
Jun 19, 2018 01:20A ci gaba da wasan kwallon kafa na duniya da ake gudanarwa a kasar Rasha, kasar Tunusiya ta shigo sahun sauran takwarorinta na nahiyar Afirka da suka sha kashi a gasar bayan da kungiyar kwallon kafa ta Ingila ta doke ta da ci 2-1.
-
Rasha 2018: Mai Tsaron Gidan Masar Ya Ki Karbar Kyautar Dan Wasan Da Ya Fi Taka Leda
Jun 19, 2018 01:20Mai tsaron gidan kungiyar kwallon kafa ta kasar Masar, Mohamed al-Shenawy, ya fi karbar kyautar dan wasan da ya fi taka leda “Man of the Match” da aka ba shi a wasan da suka buga da kasar Uruguay bayan da ya fahimci cewa kamfanin giyan nan na Budweiser ne ya dauki nauyin ba da kyautar.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da AKa Kai Nigeriya
Jun 18, 2018 14:50Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai shiyar arewa maso gabashin tarayyar Nigeriya.
-
Kwamitin Kolin Kula Da Kare Hakkin Bil-Adama Na MDD Ya Nuna Damuwa Kan Ta'addancin H.K.Isra'ila
Jun 18, 2018 14:42Kwamitin kolin kula da kare hakkin bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya ya nuna tsananin damuwarsa kan yadda gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke ci gaba da aiwatar da hare-haren wuce gona da iri kan al'ummar Palasdinu.
-
An Kawo Karshen Kace-Nace Tsakanin Kasashen Turai Dangane Da Bakin Haure Na Jirgin Ruwa Mai Suna Aquarius
Jun 18, 2018 03:41A jiya Lahadi da yamma ce aka kawo karshen kace-nace tsakanin kasashen turai dangane da jirgin ruwa dauke da bakin haure fiye da 600 bayan da kasar Italia ta ki karbansu.