-
Nijar Ta Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Ciniki Marar Iyaka Ta Afrika
Jun 11, 2018 01:52Jamhuriyar Nijar ta sanya hannu kan takardun kungiyar tarayyar Afrika AU na yarjejeniyar ciniki marar iyaka tsakanin kasashen nahiyar Afrika wato (AFCFTA) a takaice.
-
Laberia : Tsohon Ministan Taylor, Zai Gurfana Gaban Kotun Amurka
Jun 11, 2018 01:51A wani lokaci a yau Litinin, ake sa ran gurfanar da tsohon ministan tsaron, tsohon shugaban kasar Laberia, Charles Taylor, a birnin Philadelphie na Amurka.
-
MDD : Tamowa Na Kamari A Kewayen Tafkin Chadi
Jun 11, 2018 01:50Majalisar Dinkin Duniya, ta yi gargadi game da yadda matsalar karancin abinci mai gina jiki ke dada kamari a kewayen tafkin Chadi.
-
Mutane 16 Sun Mutu A Wani Harin Ta'addanci A Tsakiyar Mali
Jun 09, 2018 13:37Ma'aitakar tsaro a Mali ta ce an kashe sojojinta uku da kuma jikkata wasu uku na daban a wani harin ta'addanci da aka kai kan wani sansanin soji da yankin Boni a tsakiyar kasar.
-
Najeriya : 'Yan Bindiga Sun Sace Matafiya Sama Da 30 A Kaduna
Jun 09, 2018 10:47Rahotannin daga Najeriya, na cewa an kashe matafiya biyu, kana kuma an yi garkuwa da wasu sama da 30, a kan hanyar jihar Kaduna, dake yankin arewa maso yammacin kasar.
-
Kenya : An Dakatar Da Binciken Jirgin Saman Da Ya Bace
Jun 07, 2018 01:16A kasar kenya an dakakar da binciken da ake na neman karamin jirgin nan da ya bata, dauke da fasinjoji takwas da mambobi biyu a ranar Talata.
-
Najeriya : Majalisun Dokoki Sun Gindaya Wa Gwamnatin Buhari Bukatu 12
Jun 05, 2018 13:14Majalisun dokokin tarayya Najeriya da suka hada da ta Dattawa da ta Wakilai, sun gindaya wa gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari, da jerin bukatu 12, ko kuma su dau mataki kan gwamnatin.
-
Shugaba Ouatara Na Son Tsayawa Takara Karo Na Uku
Jun 04, 2018 01:57Shugaban Cote d’Ivoire Alassane Dramane Ouattara ya ce bai kawar da yiyuwar sake tsayawa takarar shugabancin kasar karo na uku ba a shekara ta 2020.
-
Majalisar Dokokin Nijar Ta Kammala Zamanta Kan Dokoki
Jun 03, 2018 01:23Majalisar dokokin Jamhuriya Nijar ta kammala zamanta na musamman kan dokoki.
-
Mali : 'Yan Sanda Sun Murkushe Masu Zanga-zanga A Bamako
Jun 03, 2018 01:23'Yan sanda a Mali, sun yi amfani da hayaki mai sa hawaye da kuma lulake, wajen murkushe masu zanga-zangar adawa da gwamnati a Bamako babban birnin kasar.