-
An Bude Taron Koli Na Kungiyar AU Karo Na 30
Jan 28, 2018 14:04An bude taron koli na kungiyar tarayya Afrika karo na 30 a birnin Adis Ababa na kasar Habasha.
-
Kasashen Afrika Sun Kuduri Anniyar Dawo Da Zaman Lafiya A Nahiyar
Jan 28, 2018 08:39Shuwagabannin Afrika wadanda a halin yanzu suke gudanar da taronsu na 30 a birnin Adisababa na kasar Ethiopia sun kuduri anniyar tabbatar da zaman lafiyar a nahiyar, da kuma shiga a dama da su wajen tabbatar da zaman lafiya a duniya.
-
Wasikar Shugaban Amurka Zuwa Shugabanin Afirka
Jan 27, 2018 15:34Cikin wata wasika da ya aikewa Shugabanin Afirka, Shugaban kasar Amirka Donal Trump ya bayyana cewa yana matukar mutumta Al'ummar yankin Afirka
-
Mali : Fashewar Nakiya Ta Yi Ajalin Mutum 26
Jan 26, 2018 01:36Hukumomi a kasar Mali sun ce kawo yanzu mutane 26 ne suka rasa rayukansu bayan da wata motar sufirin fasinja ta taka wata nakiya a tsakiyar kasar.
-
An Yanke Intarnet Gabanin Zanga-zanga A Chadi
Jan 25, 2018 07:09Rahotanni daga Chadi na cewa an yanke hanyoyin sadarwa na intarnet a cikin daren jiya gabanin wata zanga zanga da kungiyoyin fara suka kira a kasar.
-
Sudan Ta Kudu : Za'a Jibge Sojoji Don Yaki Da Sace-sacen Mutane
Jan 25, 2018 06:47Kasar Sudan ta Kudu ta yunkuri anniyar jibge sojiji don yaki da sace sacen yara da dabbobi dake ci gaba da karuwa tsakanin kabilu dake yakar juna.
-
Najeriya : Gwamnatin Buhari Ta Mayarwa Obasanjo Martani
Jan 25, 2018 06:47Gwamnatin Najeriya ta mayar da martani dangane da kiran da tsohon shugaban kasar, Olusegun Obasanjo, ya yi wa shugaba Muhammadu Buhari na cewa kamata ya yi ya je ya huta kada ya tsaya takara a zaben 2019.
-
Benin : An Yi Zanga zangar Kin Jinin Salon Mulkin Shugaba Talon
Jan 24, 2018 07:41A Benin dubban 'yan kasar ne suka gudanar da zanga-zanagr kin jinin salon mulkin shugaban kasar Patrice Talon.
-
AU Za Ta Kaddamar Da Shekara Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa
Jan 23, 2018 07:48Kungiyar tarayya Afrika ta AU za ta kaddamar a hukumance da shekara nahiyar ta yaki da cin hanci da rashawa.
-
George Weah, Sabon Shugaban Laberia
Jan 22, 2018 07:46A kasar Liberia yau Litini ne tauraron dan kwallon kafana duniya, George Weah, ke rantsuwar kama aiki a matsayin sabon shugaban kasar.