-
Amnesty, Ta Zargi Gwamnatin Chadi Da Take Hakkin Bil Adama
Sep 14, 2017 11:13Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa, Amnesty international, ta zargi hukumomin kasar Chadi da mummunan take hakkin bil adama.
-
An Dage Taron Afrika Da H.K Isra'ila
Sep 12, 2017 01:19Ma'aikatar harkokin wajen H.K Isra'ila, ta ce bisa bukatar shugaban kasar Togo Faure Essozimna Gnassingbé, an dage taron koli da kasar za ta yi da kasashen Afirka.
-
AU Ta Gabatar Da Shawarwarin Warware Rikicin Libiya
Sep 11, 2017 05:30Kungiyar tarayya Afrika ta AU ta gabatar da wasu shawarwari da take ganin zasu kai ga warware rikicin kasar Libiya ta hanyar siyasa.
-
An Kaddamar Da Ofishin Rundinar Hadin Gwiwa Ta G5 Sahel
Sep 10, 2017 06:24A wani mataki dake zamen ci gaba a yunkurin kafa rundinar hadin gwiwa ta yaki da ta'addanci a yankin Sahel, shugaba Ibrahim Bubakar Keita na Mali ya kaddamar da ofishin da zai jagoranci ayyukan kungiyar.
-
HRW Ta Zargi Sojojin Mali Da Burkina Da Cin Zarafin Bil Adama
Sep 09, 2017 05:40Kungiyar kare hakkin bil adama ta kada da kasa cewa da (Human Rights Watch) ta zargi sojojin Mali da Burkina faso da take hakkin bil adama a yakin da suke da mayakan dake ikirari da sunan Islama a tsakiyar kasar Mali.
-
'Yan Adawan Angola Sun Bukaci A Soke Zabe
Sep 09, 2017 05:26Wasu jam'iyun adawa uku a Angola, sun bukaci kotun tsarin mulkin kasar data soke babban zaben kasar da aka gudanar a ranar 23 ga watan Agusta da ya gabata.
-
Ivory Coast : An Zargi Makusantan Gbagbo Da Neman Tada Fitina
Sep 08, 2017 05:01Gwamnatin Ivory Coast, ta zargi makusantan tsohon shugaban kasar, Laurent Gbagbo, da kokarin tana zaune tsaye a kasar.
-
Gabon : An Kori Ministan Muhalli
Sep 08, 2017 04:41Gwamnatin Gabon ta sallami ministan muhalli da mayan gine gine na kasar, Bruno Ben Moubamba daga bakin aikinsa.
-
Kenya : Hukumar Zabe Ta Nada Sababbin Manyan Jami'ai 6
Sep 07, 2017 05:11Hukumar zabe ta kasa a Kenya ta nada wasu sabbabin manyan jami'ai shida don tsara sabon zaben shugaban kasar.
-
An Kashe Babban Hafsan Sojin Kasar Lesotho
Sep 05, 2017 13:12Rahotanni daga Lesotho na cewa an kashe babban hafsan sojin kasar, Janar Khoantle Motsomotso, a yayin wata musayar wuta a barikin soji.