-
Boko haram Ta Kashe mutane 6 A Arewacin Kasar Kamaru.
Aug 10, 2016 14:40Kungiyar Boko haram ta kai wani hari a arewacin kasar Kamaru wanda ya dauki rayuwa da jikkata wasu.
-
Jami'an Tsaron Nijar Sun Kama Wasu Kusoshin Boko Haram A Kasar
Aug 04, 2016 06:37Rundunar sojin Jamhuriyar Nijar sun sanar da samun nasarar kame wasu kusoshin kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram da ta addabi kasar cikin watannin da suka gabata.
-
An Nada Sabon Shugaban Boko Haram
Aug 03, 2016 12:32Kungiyar 'yan ta'addan ISIS ta sanar nada sabon shugaban kungiyar Boko Haram da ke a matsayin reshen kungiyar a yammacin nahiyar Afirka.
-
Sojojin Nijeriya Sun Dakile Wani Shirin Kai Harin Kungiyar Boko Haram
Aug 02, 2016 06:50Sojojin Nijeriya da dakarun sa kai na JTF sun sami nasarar dakile wani shirin da kungiyar Boko Haram ta yi na kai wani mummunan hari a wajen birnin Maiduguri, babban birnin jihar Borno inda suka hallaka 'yan kungiyar ta'addancin su biyar.
-
MDD Ta Bukaci Karin Hadin Kai Don Fada Da Kungiyar Boko Haram
Jul 29, 2016 12:37Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci gwamnatocin kasashen duniya da su kara ba da hadin kai wajen fada da kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram da ta addabi wasu kasashen Yammacin Afirka.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta yi Kira Da a Kalubalanci Bokoharam.
Jul 28, 2016 07:39Majalisar Dinkin Duniya Ta Kira yi kasashen gabar tekun Chadi da su kalubalanci kungiyar Bokoharam.
-
Najeriya: Hari A Masallaci A Najeriya
Jul 08, 2016 14:27'Yan Kungiyar Bokoharam Sun Kashe Mutane Shida A wani harin kunar baki a masallaci.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Allawadai Da Hare-Haren Da Aka Kai A Kamaru
Jun 30, 2016 23:26Babban sakataren majalisar dinkin duniya Ban Ki Moon ya yi Allawadai da kakkausar murya dangane da hare-haren ta'addanci da aka kai a kasar Kamaru.
-
Rundunar Hadin Gwiwa Ta Fara Aikin Kawar Da Boko Haram
Jun 22, 2016 11:44Rundunar sojin kasar Nijar ta sanar da cewa rundunar hadakar kasashen yammacin Afirka ta fara aiwatar da shirinsu na kawo karshen sauran 'yan kungiyar Boko Haram da suke kan iyakar Nijar din da Nijeriya.
-
Barazanar Yaduwar Cututtuka Masu Hatsari A Sansanonin 'Yan Gudun Hijirar Rikicin Boko Haram
Jun 21, 2016 23:45Rahotanni daga jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya na nuni da irin mummunan halin da 'yan gudun hijirar da rikicin Boko Haram ya tarwasa daga gidaje da muhallinsu suke ciki a sansanonin 'yan gudun hijirar da gwamnati ta tanadar musu lamarin da ya sanya wasu daga cikinsu matan da suke wajen yin karuwanci don samun kudaden da za su biya bukatunsu.