Pars Today
Wata Kungiyar Yan Ta'adda Wacce Take Da Dangantaka Da Kungiyar Al-qa'ida ta dauki alhakin aki hare-hare kan dakarun tabbatar da zaman lafiya na MINUSMA a kasar Mali.
Mutane akalla 20 ne suka rasa rayukansu a lokacinda wasu yan ta'adda suka kai hari a kan wani kauye kusa da kan iyakar kasar Mali da Niger
Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, ya nuna matukar damuwarsa akan tsaikon da ake fuskanta wajen aiwatar da yarjejeniyar zaman lafiya 2015 da aka cimma tsakanin bangarori a kasar Mali.
Hukumomi a kasar mali sun sanar da cewa mutum 37 ne da suka hada da mata da yara suka rasa rayukansu a wani da aka kai masu a kauyen Koulogon, dake tsakiyar kasar.
Fira Ministan kasar Espania yana ziyarar aiki a kasar Mali, inda ake saran zai gana da sojojin kasar wadanda suke aikin tabbatar da zaman lafiya a kasar.
Pira ministan kasar ta Mali ne ya sanar da cewa; An sake aikewa da sojoji zuwa tsakiyar kasar sannan kuma an shirin kwance damarar masu dauke da makamai
Firai Ministan kasar Mali ya bayyana cewa gwamnatin kasar ta kara yawan sojoji da jami'an tsaron kasar a yankunan tsakiyar kasar don dawo da zaman lafiya a cikinsu.
A karon farko, Kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya, ya sanya takunkumi kan wasu 'yan kasar Mali dake kawo cikas yarjejeniyar zaman lafiya da aka cimma tsakanin 'yan kasar a shekara 2015.
Majiyar rundunar tabbatar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya A Kasar Mali MUNUSMA ta bayyana cewa daga farkon wannan shekara har zuwa watan Nuwamba da ya gabata yan ta'adda sun kashe mutane 209 fararen hula a tsakiyar kasar