Yajin Aikin Ma'aikatan Radiyon Gunea Bissau
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i11020-yajin_aikin_ma'aikatan_radiyon_gunea_bissau
Rashin biyan albashi ya jefa ma'aikatan Radiyon kasar Gunea Bissau yajin aiki.
(last modified 2018-08-22T06:58:55+00:00 )
Sep 14, 2016 02:55 UTC
  • Yajin Aikin Ma'aikatan Radiyon Gunea Bissau

Rashin biyan albashi ya jefa ma'aikatan Radiyon kasar Gunea Bissau yajin aiki.

Rashin biyan albashi ya jefa ma'aikatan Radiyon kasar Gunea Bissau yajin aiki.

Shugaban Kungiyar ma'aikatan giran Radiyon gwamnatin kasar Gunea Bissau Cussa Cisse ne ya sanar da fara yajin aikin saboda kin biyansu albashi.

Cisse ya kara da cewa; yajin aiki da su ka fara tun ranar juma'a zai ci gaba har na tsawon wanaki 10 saboda kin biyan albashi da kuma kin basu inshora ta lafiya.

Pira ministan kasar ta Gunea Bissau Baciro Dja ya yi alkawaln biyan ma'aikatan dukkanin hakkokinsu.