Nijeriya : An Kashe Dan Sanda Guda Da Kama 'Yan Biafra 32
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i24043-nijeriya_an_kashe_dan_sanda_guda_da_kama_'yan_biafra_32
Rundinar 'yan sanda a jihar Rivesr dake kusancin Nijeriya, ta sanar da cewa jami'in guda ya sara ransa kan kuma na cafke 'yan fafatukar kafa kasar Biafra 32 a mummunar zanga-zanga baya bayan nan.
(last modified 2018-08-22T07:00:41+00:00 )
Sep 14, 2017 12:20 UTC
  • Nijeriya : An Kashe Dan Sanda Guda Da Kama 'Yan Biafra 32

Rundinar 'yan sanda a jihar Rivesr dake kusancin Nijeriya, ta sanar da cewa jami'in guda ya sara ransa kan kuma na cafke 'yan fafatukar kafa kasar Biafra 32 a mummunar zanga-zanga baya bayan nan.

Da yake bayyana hakan kakakin 'yan sanda yankin Nnamdi Omoni, ya dora alhakin mutuwar dan sanda ga 'yan kungiyar IPOD ta masu fafatukar kafa kasar ta Biafra.

Ko baya ga dan sanda da ya rasa ransa da akwai wasu 'yan sanda da dama da suka raunana kana kuma an kone  motar 'yan sanda guda.

kakakin 'yan sanda ya ce duk mutanen da aka cafke za'a gurfanar dasu gaban shari'a bayan bincike.

Saboda halin da aka shiga a yankin gwamnan Abia ya ayyana dokar hana fita da dare ta tsawan kwanaki uku tun daga ranar Talata.