Ma'aikata A Jahar Kaduna Sun Ce Suna Tare Da NLC
Mar 25, 2016 18:02 UTC
Ma'aikata a jahar Kaduna sun ce suna tare da kungiyar kwadago ta kasa daram, babu wanda zai iya raba su da ita, kamar yadda za a ji a cikin wannan rahoto.
Ma'aikata a jahar Kaduna sun ce suna tare da kungiyar kwadago ta kasa daram, babu wanda zai iya raba su da ita, bayan da suka zargi gwamnatin jahar da kokarin shiga tsakaninsu da kungiyar.
Tags