Ghana : Babbar Jam'iyyar Adawa Ta Tsaida Akufo Ado A Zaben 2020
Jam’iyyar adawa mafi girma a kasar Ghana ta tsaida tsohon shugaban kasar John Nana Okufo Ado a matsayin dan takararta na shugaban kasa a zaben shekara ta 2020.
Daraktan zabubbuka na jam’iyyar ta, The National Democratic Congress (NDC), Elvis Ankrah ya shaidawa kamfanin dillancin labaran Reuters a jiya Laraba kan cewa, jam’iyyar ta tsaida wannan shawarar ce a wani taron shugabanninta da ta gabatara a karshen makon da ya shude.
John Mahama ya zama shugaban kasar Ghana ne bayan rasuwar shugaban kasa na lokacin a shekara ta 2012, sannan ya lashe zaben shugaban kasa wanda aka gudanar a cikin shekarar.
Sai kuma a zaben a shekarar ta 2016 Nana Okufo-Ado ya kada shi, ba tare da wata rigima ba ya amice da kayen ya mika masa ragamar shugabancin kasar ta Ghana.