Gwamnatin Tarayyar Nigeria Ta Sauya Shuwagabannin Jami'oi 13 Na Gwamnatin Tarayya
Feb 14, 2016 02:25 UTC
Gwamnatin tarayyar Nigeria ta bada sanarwan sauya shuwagabannin jami'oi guda 13 a kasar.
Gwamnatin tarayyar Nigeria ta bada sanarwan sauya shuwagabannin jami'oi guda 13 a kasar. shafin yanar gizo na sahara reporters ya ce a jiya Asabar ne ministan ilmi Malam Adamu Adamu ya bada wannan sanarwan ya kuma kara da cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da sauya shuwagabannin Jami'oin.
Jami'oin da abin ya shafa dai sun hana da Jami'ar gwamnatin tarayyar ta Birnin Kebbi, a jihar Kebbi, Jami'ar Bayero Bayero ta Kano , sai kuma Jamian gwamnatin tarayyar ta dutse jigawa. wasun sun hada da jami'an katsina, Jos da kuma lafiya.
Tags