Rwanda: Jami'an tsaro son Kashe 'yan ta'adda 3
Aug 20, 2016 04:04 UTC
Kamfanin Dillancin Labarun Reuters ya ambato majiyar tsaron kasar Rwanda na sanar da kashe 'yan ta'adda 3 a yammacin kasar.
Kamfanin Dillancin Labarun Reuters ya ambato majiyar tsaron kasar Rwanda na sanar da kashe 'yan ta'adda 3 a yammacin kasar.
Majiyar ta ci gaba da cewa an kai harin ne a moboyar 'yan ta'addar su a yankin Rosizary da ke yamamcin kasar. Baya ga kashe uku daga cikinsu, an kuma kame wasu ukun.
Rahotannin farko na nuni da cewa mutanen suna shirin kafa wata cibiya ce a cikin kasar ta Rwanda domin samun karin mayaka.
"Yan sandan na kasar Rwanda ba yi wani karin bayani ba akan sunan kungiyar da kuma wuraren da su ke da shirin kai wa hari a cikin kasar.
Tags