-
Sudan Ta Kudu: Kusan Mutane 200,000 Ne Su Ka Mutu A Yakin Basasa
Sep 27, 2018 09:20Majiyar gwamnatin kasar Sudan Ta Kudu ta sanar da cewa daga 2013 zuwa 2018 an kashe mutane 190,000 a fadin kasar saboda yakin basasa
-
Kungiyar Kwadago Ta Nijeriya Ta Sha Alwashin Ci Gaba Da Yajin Aiki Bayan Gagara Cimma Matsaya Da Gwamnati
Sep 27, 2018 02:19Kungiyar Kwadago ta Nijeriya NLC ta sanar da aniyarta ta ci gaba da yajin aikin da take shirin farawa bayan rashin cimma matsaya tsakaninta da gwamnatin Tarayyar Nijeriyan.
-
Fursunoni 70 Sun Gudu Bayan Harin Da Aka Kai Wani Gidan Yari A Kamaru
Sep 27, 2018 02:19Rahotanni daga kasar Kamaru sun bayyana cewar kimanin fursunoni 70 ne suka gudu daga wani gidan yari da ke yankin masu magana da harshen turancin Ingila bayan da wasu mahara suka kai wa gidan yarin hari
-
Libya: Zaman Lafiya Ya Dawo A Birnin Tripoli
Sep 26, 2018 15:43Majiyar tsaro daga kasar Libya ta ce an sami dawowar zaman lafiya a cikin birnin na Tripoli bayan an dauke wata guda ana fadace-fadace
-
Afirka Ta Kudu Ta Karyata Mayar Da Jakadanta Zuwa Tel Aviv
Sep 26, 2018 15:42Kamfanin dillancin labarun Xinhua na kasar Sin ya ambato ma'aikatar harkokin wajen Afirka ta kudu a wani bayani da ta fitar tana cewa; Jakadanta a A Tel Aviv Sisa Ngombane, ya je gudanar da wasu ayyukansa ne na kashin kansa ba aiki ya koma ba
-
Shugaban Afirka Ta Kudu Ya Bayyana Damuwarsa Kan Halin Da Aka Sanya Palastinawa Ciki
Sep 26, 2018 07:50Shugaban kasar Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa, ya bayyana cewar shekara aru aru kenan tun bayan kafa Majalisar Dinkin Duniya, al'ummar Palastinu suke cikin wahalhalu da tsaka mai wuya, wanda hakan ba abu ne da ya kamata a amince da shi ba.
-
An Kashe Wasu Sojojin Kasar Mali Su 12 A Arewa Maso Gabashin Kasar
Sep 26, 2018 07:48Rahotanni daga kasar Mali sun bayyana cewar wasu sojojin kasar su 12 'yan kabila azbinawa sun rasa rayukansu sakamakon wani hari da wasu mutane dauke da makami suka kai musu a yankin arewa maso gabashin kasar kuda da kan iyakar Mali din da kasar Nijar.
-
Najeriya: Gamayyar Kungiyar Kwadago Ta NLC Da TUC Za Su Shiga Yakin Aiki
Sep 26, 2018 03:41Gamayyar kungiyoyin kwadago na NLC da UTC a Najeriya sun sanar da shiga yajin aiki na gama gari daga daren Laraba.
-
Buhari: Kwamitin Tsaron MDD Na Bukatar Garambawul
Sep 26, 2018 03:25Shugaban tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya na bukatar gyare-gyare a bangarori da dama.
-
An saki Fursunonin Siyasa 12 Da Ake Tsare Da Su A Kasar Mali
Sep 25, 2018 08:37Gwamnatin kasar Mali ta saki wasu daga cikin fursunonin siyasa da ake tsare da su a gidan kaso.