-
Masar Ta Yi Watsi Da Bayanin Majalisar Dinkin Duniya Akan Hukuncin Kasa
Sep 10, 2018 08:16Gwamnatin Masar ta bakin ma'aikatar harkokin wajenta ta bayyana baynin da ya fito daga Majalisar Dinkin Duniyar da cewa ba abin da za a lamunta da shi ba ne.
-
Somaliya: An Kai Harin Kunar Bakin Wake Akan Wani Ginin Gwamnati
Sep 10, 2018 08:13'Yan sandan Somaliya sun sanar a yau Litinin cewa wata mota mai makare da bama-bamai tare da matukinta sun kai harin kunar bakin wake a wata cibiyar gwamnati a birnin Magadishu
-
Gwamnatin Kenya Ta Tsananta Dokoki A Kan 'Yan Gudun Hijira Da Suka Shiga Kasar
Sep 10, 2018 01:22An zargi gwamnatin kasar Kenya da tsaurara matakai a kan 'yan gudun hijira na kasashen ketare da suke a cikin kasarta.
-
Amnesty Int. Ta Yi Kakkausar Suka Dangane Da Hukuncin Kisa A Kan Muslim Brothers A Masar
Sep 10, 2018 01:21Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty Int. ta yi kakkausar suka dangane da hukuncin kisa da kotun kasar Masar ta yanke a kan wasu 'yan kungiyar 'yan uwa musulmi (Muslim Brotherhood).
-
Shugaban Sudan Umar Albashir Ya Rusa Majalisar Ministocin Kasar
Sep 10, 2018 01:20Shugaban kasar Sudan Umar Hassan Albashir ya rusa majalisar ministocin kasar, tare da ayyana wani sabon Firayi minista.
-
Hatsarin Jirgin Sama Ya Ci Rayukan Mutum 20 A Sudan Ta Kudu
Sep 09, 2018 14:48Hukumomin Kasar Sudan Ta Kudun sun sanar da mutuwar mutum 20 sanadiyar hatsarin jirgin saman fasinja a Juba babban birnin kasar
-
Kwamitin Kungiyar AU Ya Nuna Goyon Bayansa Na Magance Rikicin Kasashen Ethiopia Da Eritrea.
Sep 09, 2018 14:42Shugaban Kwamitin kungiyar tarayyar Afirka ya nuna goyon bayansa a kan matakin da kasashen Ethiopia Da Eritrea suka dauka na magance sabanin da ke tsakaninsu.
-
An Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zanga A Nijer
Sep 09, 2018 14:34Gamayayyar kungiyoyin fararan hullan da 'yan siyasa na jamhoriyar Nijer sun gudanar da zanga-zangar gami da taron gangami a birnin Yamai.
-
An Gudanar Da Gagaruman Zanga-Zanga A Nijer
Sep 09, 2018 14:33Gamayayyar kungiyoyin fararan hullan da 'yan siyasa na jamhoriyar Nijer sun gudanar da zanga-zangar gami da taron gangami a birnin Yamai.
-
Gwamnatin Burkina Faso Zata Sanya Kafar Wando Daya Da 'Yan Ta'adda A Kasar
Sep 09, 2018 07:21Shugaban kasar Burkina Faso ya gudanar da zama ta musamman da jami'an gwamnatinsa domin tattauna hanyar kalubalantar ayyukan ta'addanci a kasar.