-
Manoman Afrika Ta Kudu Sun Yi Allah Wadai Da Tsoma Bakin Donald Trump A Harkokin Kasarsu
Aug 26, 2018 14:35Manoman Afrika ta Kudu sun bayyana rashin jin dadinsu kan matakin da shugaban kasar Amurka ya dauka na tsoma baki a harkokin cikin gidan kasarsu.
-
Gwamnatin Kasar Habasha Tana Kokarin Ganin Saudiya Ta Saki Wani Hamshakin Attajiran Kasar Da Ta Kama
Aug 26, 2018 07:19Firaiministan kasar Habasha Abiy Ahmed ya ce gwamnatinsa tana ci gaba da kokarin ganin mahukunta a kasar Saudiya sun saki hamshakin attajirin nan dan asalin kasar Habasha mai suna Mohammad Hussain Amoudi.
-
Yawan Mutanen Da Suka Mutu Sanadiyyar Cutar Ebola A Kasar DMC Kongo Yana Karuwa.
Aug 26, 2018 07:18Yawan mutanen da suka rasa rayukansu sanadiyyar cutar ebola a kasar Kongo demokradiyya ya karu zuwa mutum 67.
-
Fitaccen Dan Majalisar Dattijan Amurka John McCain Ya Mutu
Aug 26, 2018 02:54John McCain wanda shi ne shugaban kwamitin da ke kula da sojojin a majalisar Amurka, kuma dan jam'iyyar Repulican ne ta shugaba Dinald Trump
-
An Zargi Shugaban Amurka Da Kokarin Rusa Tattalin Arzikin Afirka Ta Kudu
Aug 26, 2018 02:47Wani masanin tattalin arziki na kasar Afirka ta kudu Ruth Hall ya ce; Zargin da Trump ya yi wa Afirka da kwace filayen fararen fata, manufarsa rusa tattalin arzikin kasar
-
An Kashe Sojojin Kasar Kamaru Biyu A Yankin Da KE Magana Da Turanci
Aug 26, 2018 02:43Kamfanin dillancin labaran Anatoli na Turkiya ya ce baya ga sojojin gwamnatin Kamaru biyu da 'yan awaren su ka kashe, wasu karin 50 sun sami raunuka.
-
'Yan Tawayen Uganda Sun Kai Wa sojojin Kasar Demokradiyyar Congo Hari
Aug 26, 2018 02:42Majiyar tsaron kasar ta Demokradiyyar Congo ta ce a jiya asabar ne 'yan tawayen kungiyar ADF ta kai hari akan sojoji tare da kashe daya daga cikinsu
-
Shugabar Majalisar Dokokin Libya Ta Bukaci Hadin Kai Tsakanin Jami'an Tsaro
Aug 25, 2018 14:28shugabar Majalisar dokokin kasar Libya ta bukaci hadin kai tsakanin jami'an tsaron kasar don yakar yan ta'adda a kasar.
-
An Kashe Yan Ta'adda 4 A Yankin Sinaa Na Kasar Masar
Aug 25, 2018 14:28Wata majiyar Jami'an tsaron kasar Masar ta bada sanarwan kashe yan ta'adda 4 a yankin Sinaa na araewacin kasar.
-
Gwamnatin Kasar Habasha Ta Yaba Da Tallafin Da Kasar Take Samu Daga China
Aug 25, 2018 14:27Fraiministan kasar Habasha ya yaba da irin goyon bayan nda kasar take samu daga kasar China musamman a bangaren tarbiya da ilmi.