-
Shugaban Kasar Sudan Ta Kudu Ya Bayyana Shirinsa Na Kafa Gwamnatin Hadin Kan Kasa
Jul 19, 2018 14:41Shugaban kasar Sudan ta Kudu ya bayyana shirinsa na kafa gwamnatin hadin kan kasa karkashin yarjejeniyar sulhun da aka cimma tsakanin gwamnatinsa da 'yan tawayen kasar.
-
'Yan Ci-Rani 27 Sun Bace A Gabar Ruwan Murtaniya
Jul 19, 2018 07:55Wani kwale-kwale mai dauke da 'yan ci-rani 102 ya tuntsire a gabar ruwan kasar Murtaniya.
-
Safarar Farko Ta Jirgin Ethiopia Airlines Zuwa Kasar Eritrea A cikin shekaru 20
Jul 19, 2018 07:53A jiya Laraba ne jirgin ya tashi daga birnin Adis Ababa dauke da matafiya zuwa birnin Asmara na kasar Habasha
-
A Najeriya An Kama 'Yan Boko Haram Fiye Da 20
Jul 19, 2018 07:52Majiyar 'yan sandan Najeriya ta sanar da kame mutane 22 'yan kungiyar Boko Haram wadanda suke shirya kai hare-haren kunar bakin wake.
-
MDD Ta Damu Da Ruruwar Rikicin Tsakiyar Mali
Jul 19, 2018 01:15Babban kwamishinan hukumar kare hakkin bil adama ta Majalsiar Dinkin Duniya, ya nuna matukar damuwarsa akan yadda rikicin kabilanci ke kara kamari a tsakiyar kasar Mali.
-
Cacar Baki Tsakanin Sudan Ta Kudu Da Wasu Kasashen Yamma
Jul 19, 2018 01:14Cacar baki ta kaure tsakanin Sudan ta Kudu da wasu kasashen yamma hudu, bayan da wasu jami'ansu, suka soki halin da ake ciki a wannan jinjirar kasa dake gabashin AFrika.
-
Sudan Ta Kudu Za Ta Sanya Hannu Kan Yarjejjeniyar Raba Mikami Da bangaren 'Yan Tawaye.
Jul 18, 2018 13:44Ma'aikatar harakokin wajen Sudan ta sanar da cewa gwamnatin Sudan ta kudu da bangaren 'yan tawayen kasar sun cimma matsaya na raba mikami a tsakaninsu.
-
Shugaba Buhari Ya Bukaci ICC Ta Yi Wani Abu Dangane Da Shari'ar Masu Sama Da Fadi Da Kudaden Jama'a
Jul 18, 2018 07:37Shugaban tarayyar Nigeria Muhammadu Buhari ya bukaci hukumar ICC ko kotun duniya ta yi wani abu don taimakawa yaki da cikin hanci da rashwa a kasashen duniya don gainin bayan wannan annubar.
-
Gwamnatin Kasar Tunisia Ta Bukaci A Kasashen Duniya Su Mutunta Jagorancin Mutanen Libya
Jul 18, 2018 07:35Ministan harkokin wajen kasar Tunisia Khamis Jahinawi ya bukaci kasashen duniya su mutunta jagorancin mutanen kasar Libya a kasarsu.
-
Bikin Cikar Shekaru 100 Da Haihuwar Nelson Mandela
Jul 18, 2018 01:46A jiya talata ne al'ummar kasar ta Afirka ta kudu su ka yi bikin cika shekaru 100 da haihuwar tsohon shugaban kasar wanda kuma ya cece su daga mulkin wariya