-
An Tsaida Ranar Zaben Shugaban Kasa A Kamaru
Jul 11, 2018 10:54A Jamhuriya Kamaru, an tsaida ranar 7 ga watan Oktoba mai zuwa na shekarar nan ta 2018, a matsayin ranar zaben shugaban kasa, kamar yadda aka sanar a gidan talabijin din kasar CRTV.
-
Wani jirgin Fasinja Ya fadi A Kasar Afrika Ta Kudu
Jul 11, 2018 02:35Faduwar wani jirgin sama a kasar Afrika ta kudu ya yi sanadiyyar mutuwar mutun akalla guda sannan wasu 20 suka ji rauni.
-
Gwamnatin Kasar Tunisia Ta Ce Yaki Da Ayyukan Ta'addanci A Kasar Zai Dauki Lokaci
Jul 11, 2018 02:31Friministan kasar Tunisia ya bayyana cewa gwamnatinsa zata dau fansa kan kissan da yan ta'adda suka yiwa jami'an tsaron kasar masu tsaron kan iyakokin kasar a kwanakin da suka gabata.
-
Sudan Ta Nada Tsohon Shugaban Hukumar Leken Asirin Kasar A Matsayin Jakadanta A Amurka
Jul 11, 2018 02:28Shugaban kasar Sudan Umar Hassan Al-Bashir ya nada tsohon shugaban hukumar leken asirin kasar Mohammad Ataa a matsayin jakadan kasar a kasar Amurka.
-
Matsalar Tsaro Na Iya Yin Tasiri Wajen Haifar Da Matsalar Abinci A Yankin Sahel
Jul 10, 2018 12:49Ministocin noma na kasashen yankin Sahel sun yi gargadin cewa matsalolin tsaro da ake fuskanta kan iya yin babban tasiri wajen haifar da matsalolin abinci a kasashen yankin.
-
Najeriya: PDP Da R-APC Sun Sha Alwashin Hada Kai Domin Samun Nasara A Zaben 2019
Jul 10, 2018 03:38A taron Jam'iyyun adawa ta PDP da kuma R-APC da wasu a jiya litinin a Abuja, shuwagabannin jam'iyyun sun sha alwashin hada kai don kawo karshen shugabancin Muhammadu Buhari a zaben shekara ta 2019.
-
Gwamnatin Najeriya Da Wani Kamfanin Indiya Sun Rattaba Hannun Kan Girka Injunan Surfen Shinkafa A Jihohi 10
Jul 10, 2018 03:37Gwamnatin tarayyar Najerita ta kulla yerjejeniya ta dalar Amurka billion 10.7 tare da kamfanin MV Agro Engieers Limited na kasar Indiya don girka injunan surfe da sarrafa shinkafa a jihiho 10 na kasar.
-
Sudan Ta Nada Tsohon Jami'in Leken Asirinta A Matsayin Mai Kula Da Ofishin Jakadancinta A Amurka
Jul 09, 2018 13:49Shugaban Sudan ya nada tsohon babban jami'in hukumar leken asirin kasar a matsayin mai kula da ofishin jakadancin Sudan a kasar Amurka.
-
Moroko: An Ci Gaba Da Zanga-zangar Mutane Nuna Goyon Bayan Mutanen Karkara
Jul 09, 2018 07:29Dubban mutanen birnin Casablanca sun fito kan tituna suna Zanga-zangar yin kira da a saki jagororin yunkurin mutanen karkara da ake tsare da su.
-
Kungiyar Al'qa'ida Ta Dauki Nauyin Kai Hari A Kasar Tunisiya
Jul 09, 2018 07:28Jaridar al-kudsu al-arabi ta ambato rundunar da take kiran kanta Uqbatu Bin Nafiu mai alaka da al-qa'ida tana cewa ita ce ta kashe sojojin kasar a jiya lahadi